Fatawar Sheikh Jafar Mahmud Adam, Kano

Fatawar Sheikh Jafar Mahmud Adam, Kano Subscribe: Fatawar Sheikh Jafar TV
(4)

13/04/2026

Haka ya kamata a yi daman

A kwana-a-tsahi, a wannan rana ta 13 ga watan Afrilu, 2026 an cika shekaru 19 da wasu mutane dauke da makamai s**a kashe...
13/04/2026

A kwana-a-tsahi, a wannan rana ta 13 ga watan Afrilu, 2026 an cika shekaru 19 da wasu mutane dauke da makamai s**a kashe fitaccen malamin addinin Musulumci na arewacin Najeriya Scheikh Ja'afar Mahmud Adam a lokacin da yake tsaka da sallar Asubahi.

Da wace fatawa ko kuma wane tafsiri za ku iya tuna shehin malamin?

17/03/2026

Ɗabi’a ce dake ƙara yawaita acikin al’umma, har matan aure ana amfani dasu ta dubura

Bincike ya nuna cewa maza suna fuskantar wannan matsala fiye da mata da ratio na 28:1

Duk yadda kikeson mijinki, kar ki bari yayi amfani dake ta dubura, bazaki gane illar abun ba har sai tsufa yazo miki lokacin zaki fara zubarda bahaya a dubura, jikinki yana warin bahaya, yan uwa da dangi na gudunki

Duk yadda kake girmama mutum, ko kakeson mutum, to karka bari yayi amfani dakai ta dubura 📌

Iphone, mota, babur, aikin gwamnati, jarin kasuwanci, kujerar hajji, ɗaukar nauyinka, duk basu kai darajar lafiya ba 📌

Faɗakarwa: Dubura ba wurin jima’i ba ce, wani ɓangare ne na hanji (alimentary canal). Ku kiyaye lafiyarku, kada ku jefa kanku cikin hatsari

MR. SHAABAN MANNIER🖊

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un 😭💔Abin bakin ciki ne sosai! Tatiana, wadda ta sha yawon bariki ba tare da kulawa da l...
17/03/2026

Innalillahi Wa’inna Ilaihirraji’un 😭💔

Abin bakin ciki ne sosai! Tatiana, wadda ta sha yawon bariki ba tare da kulawa da lafiyarta ba, ta samu rashin lafiya har ta rasu. Wannan lamari ya girgiza zuciya, kuma ya nuna mana cewa rayuwa ba wasa ba ce.

Ga darasi ga kowa, musamman masu sha’awar bariki:
• Ku kula da lafiyarku, kada ku wuce gona da iri wajen bariki.
• Ku fahimci cewa jin daɗi na wucin gadi ba zai maye gurbin lafiya da rayuwa mai amfani ba.
• Ku koya daga abin da ya faru da Tatiana, ku kiyaye kan ku kafin lokaci ya kure.

Ya Allah, Ka gafarta mata, Ka sa ta huta cikin rahama, Ka tsare mu daga duk wani hatsari da cuta. Amin 🤲💔

Darasi mai muhimmanci: Rayuwa ta fi kowa muhimmanci; kiyayewa da hankali a duk abin da muke yi ya zama wajibi.

💔 Ku yi sharhi da addu’a, ku raba wannan post ɗin domin kowa ya gane muhimmancin rayuwa da lafiya.

Idan ka cire maganar AKIDA a gefe, wallahi duk duniya babu wani bahaushen Malami Wanda ya fassara alqur’ani da Yaren hau...
16/03/2026

Idan ka cire maganar AKIDA a gefe, wallahi duk duniya babu wani bahaushen Malami Wanda ya fassara alqur’ani da Yaren hausa kamar SHEIKH JAAFAR MAHMUD ADAM KANO..!!

Allah yasa kana cikin rahamar sa 🤲🏿🤲🏿😭😭

‎A yanzu, Iran ita kaɗai ce ƙasa a Middle East da take da sama da Drones guda dubu 100 sannan ta mallaki Missiles (Both ...
15/03/2026

‎A yanzu, Iran ita kaɗai ce ƙasa a Middle East da take da sama da Drones guda dubu 100 sannan ta mallaki Missiles (Both Ballistic and Hypersonic) sama da guda dubu 10. A yadda duniya ta ƙiyasta, yanzu haka Iran suna da ɓoyayyen wurin sarrafawa da ƙirƙirar Drones wanda ake ƙira da "Underground Large-scale production site" wanda yake da capacityn da zai iya ƙirƙirar sabbin Drones kamar guda 400 a kullum (wannan fa idan ana zaune lafiya kenan). Sannan ya samar da Ballistic Missiles kamar guda 100 sannan ya samar da Hypersonic Messiles kamar guda 400 a cikin wata ɗaya. Amma a zahiri wannan wurin zai iya ƙirƙirar Drones kamar guda 800 ko fiye da haka a rana Sannan ya samar da Ballistic Missiles kamar guda 300 sannan Hypersonic Messiles kamar guda 600 in case of emergency.

‎Wannan ƙarfin da Iran take dashi a yanzu ne yasa aka yi ƙiyasin cewa Iran zata iya jure wannan yaƙin tsawon shekaru continuously ba tare da an tsagaita wuta ba. Tunda kaga Iran sunce Allah ya tsinewa duk wanda yace azo ayi sulhu Malam kai kasan akwai abinda s**a taka. Malam ka ji tsoron mutumin da ya ƙuna ko kuma wanda baya tsoron mutuwa. Babban abinda zai ƙara baka mamaki shine; tunda ake wannan yaƙin, Mata ne zalla a cikin Control Room ɗin sune kawai suke zazzago wannan wutar. Ka je ka gama yin duk binciken da zaka yi you will never quote me wrong. Indai ka ji labarin cewa an harba Drone ko Messile, oga yana da kyau ka san cewa duka aikin Mata ne dake zaune a cikin Control Room har yanzu mazan Iran basu hau kan nasu aikin ba. 'Yan Nigeria ku cigaba da Jima'i ana karɓar shinkafa sannan marasa albarkar cikin ku suna ta godiya a media ku kuma ku koma gefe kuna ta addu'a. Allah ya baku Sa'a. 🙏

‎Salisu Yakubu RN RNT CT

Tun farko mun faɗa cewa sulhu da ’yan t’adda ba alheri ba ne. Wallahi mun san ba zai haifar da komai ba face ƙara musu ƙ...
11/03/2026

Tun farko mun faɗa cewa sulhu da ’yan t’adda ba alheri ba ne.

Wallahi mun san ba zai haifar da komai ba face ƙara musu ƙarfi da damar ci gaba da cutar da al’umma.

Domin duk wanda ya saba da ka_she ka_she da Tæ’addanci ba ya tsoron karya alƙawari.

Saboda haka sulhu da su siyasa ce kawai ba ya kawo zaman lafiya, sai dai ya ƙara musu ƙarfi da damar su ci gaba da cutar da mutane.

Allah ka kawo mana ƙarshen wannan bala’i, ka kare ƙasarmu da mutanenmu daga sharrin waɗannan masifun.

Naxeer Kaoje ✍️

Duk shugaban da yaci zaɓe a America, musamman kujerar shugaban ƙasa, yanada mission da yahudawa ke bashi akan addinin mu...
10/03/2026

Duk shugaban da yaci zaɓe a America, musamman kujerar shugaban ƙasa, yanada mission da yahudawa ke bashi akan addinin muslunci

A tarihin shugabannin America, Joe Biden shine wanda yayiwa addinin muslunci mummunar illar da tarihi bazai manta dashi ba

Acikin shekaru biyu, Joe Biden ya kashe ƙananan yara da matan aure har mutum 70,000 a Gaza 🥹🥲

Babu abinci
Babu ruwan sha
Babu magani
An rosa gidajensu
Anyi amfani da bam an tarwatse su
An yiwa ƙananan yara fyaɗe
An rosa assibitoci da makarantu

Joe Biden yayi amfani da gidajen jaridun yahudawa wurin sauya labarin abunda ke faruwa a Gaza, sun fake da yaƙar ƙungiyar Hamas sun rosa Gaza

Duk wannan yaƙe yaƙen da Isra'ila keyi tare da taimakon America, anaso ne a baiwa yahudawa damar kafa daular yahudawa (greater isra'ila) waccen daular tasu da aka rosa a zamanin annabi Musa.

Ba za mu yarda a farmaki sabon shugaban kasar Iran baXi Jinping (Shugaban kasar China)
10/03/2026

Ba za mu yarda a farmaki sabon shugaban kasar Iran ba

Xi Jinping (Shugaban kasar China)

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fatawar Sheikh Jafar Mahmud Adam, Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share