Riyadus-Sunnah Multimedia

Riyadus-Sunnah Multimedia Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Riyadus-Sunnah Multimedia, Gama Town, Nassarawa LGA, Kano.

23/05/2026
21/05/2026

🌹 SHEIKH MUHAMMAD NASIR YAHYA (HAFIZAHULLAH) 🌹

Ka ba mu ilimin Sunnah, kuma ka ba mu tarbiyya ta gari.

(وَيُزَكِّيهِمْ وَيُعَلِّمُهُمُ الْكِتَابَ وَالْحِكْمَةَ )

Allah Ya tsare mana mutuncinka, Ya ƙara maka lafiya, albarka da ɗaukaka a cikin aikin da’awah. Ameen. 🤲

20/05/2026

Nasiha mai tsada game da girmama na gaba.

Professor Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo OON, Hafizahullah.

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.Ana sanar da ɗalibai cewa akwai Daura ta kwana biyu da Malam zai gabatar, in...
20/05/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Ana sanar da ɗalibai cewa akwai Daura ta kwana biyu da Malam zai gabatar, in shaa Allahu.

Allah Ya ba mu ikon halarta tare da amfana da abin da za a karantar.

Sanarwa:
Sautus Sunnah Media Team Kano.

✨ KUYI AMFANI DA DAMARKU A WANNAN KWANAKI MASU ALBARKA! ✨🏦 ASUSUN GUDUMMAWA📌 RIYADUS-SUNNAH MULTI MEDIA🔢 Account Number:...
20/05/2026

✨ KUYI AMFANI DA DAMARKU A WANNAN KWANAKI MASU ALBARKA! ✨

🏦 ASUSUN GUDUMMAWA
📌 RIYADUS-SUNNAH MULTI MEDIA
🔢 Account Number: 0010302046
🏛 Bank: JAIZ BANK

🌙 YAU RANAR LITININ🗓️ 1 / DHUL-HIJJA / 1447 A.H."ما من أيام العمل الصالح فيها أحب إلى الله من هذه الأيام"📖 Wannan Hadisi...
18/05/2026

🌙 YAU RANAR LITININ
🗓️ 1 / DHUL-HIJJA / 1447 A.H.

"ما من أيام العمل الصالح فيها أحب إلى الله من هذه الأيام"

📖 Wannan Hadisin ya ƙunshi dukkan ayyukan alheri, ba tare da kebance wata ibada kaɗai ba.

✨ Don haka mu dage da:
• Karatun Al-Qur’ani
• Zikiri na shari’a
• Azumi
• Sadaka
• Zumunci
• Sallah da sauran ayyukan alheri

🤲 Allah ka ba mu ikon cin ribar waɗannan ranaku masu albarka. Ameen.

Address

Gama Town, Nassarawa LGA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Riyadus-Sunnah Multimedia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share