Imam Malik,Jigirya

Imam Malik,Jigirya Umarni da kyakkyawa da Hani ga Mummuna

01/09/2024

Yau In sha Allah
Akwai Tafsir din Al kur'ani
Wanda Malam Zakariyya Umar
Yake Gabatarwa duk ranar Lahadi
Bayan Sallar Magrib

09/08/2024

KARATUN Kitabul Masjid Wa Baital Muslim

Insha Allah Yau Juma'a Akwai Karatun Kitabul Masjid Wa Baital Muslim
Wanda
Sheikh Auwal Atiq
yake gabatarwa
Bayan Sallar Magrib

21/07/2024

Yau Insha Allah
Akwai Tafsir din Al Qur'ani
Wanda Malam Zakariyya Umar
Yake Gabatarwa duk ranar Lahadi
Bayan Sallar Magrib
A Cikin Masallacin Juma'a na Jigirya (B) opp CBN quarters

*
Majlis Imam Malik, jigirya Na Ƙara Tunasar da Al'ummar Musulmi Mahimmancin halartar wajen karatu

19/07/2024

Uziri
Yau Babu Karatun
_Al Masjid Wa Baital Muslim

Sai wani satin insha Allah

07/07/2024

Yau Insha Allah
Akwai Tafsir Din Al Qur'ani
Wanda Malam ZAKARIYYA UMAR
Yake Gabatarwa duk ranar Lahadi
Bayan Sallar Magrib
A Cikin Masallacin Juma'a na Jigirya (B) opp CBN quarters

*
Majlis Imam Malik, jigirya Na Ƙara Tunasar da Al'ummar Musulmi Mahimmancin halartar wajen karatu

28/02/2024

MAJLIS IMAM MALIK JIGIRYA
Wannan majalisi mai albarka yana gaiyatar ƴan'uwa musulmi zuwa gagarumar lakca daya shirya domin taya ɗaya daga cikinta murnar ƙaruwar aure da zai yi,lakcar zata gudana kamar haka:-
Malami: Sheikh Zakariya Umar
Rana:Alhamis 29/2/2024
Wuri: Masallacin juma'a na jigirya 'B' kusa da CBN quarters Nassarawa local government Kano state.
Lokaci: Magriba zuwa Isha'i
Allah Ya bada ikon zuwa!

19/01/2024

Ku buɗe yau ɗin ku da salati da amincin ga mafi Alkhairi ✓
Manzon Allah (s.a.w)🌺🩵

اللَّهُمَّ صَلِّ وَسَلَّمْ عَلَى نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ

Mu Yawaita Salati ga Masoyinmu Annabi Muhammad (s.a.w) ✓

Mu Yawaita Istighfari ✓

Mu Yawaita Addu'o'i ✓

Mu Yawaita Sauan Aikin Alkhairi ✓

Darasi na 2 a cikin suratul HajjTare da Gwani Sheikh Nura Hassan Muhammad®Majlis Imam Malik,Jigirya
18/01/2024

Darasi na 2 a cikin suratul Hajj

Tare da
Gwani Sheikh Nura Hassan Muhammad

®Majlis Imam Malik,Jigirya

Address

Jigirya B Kawaji Opp CBN Quarters Kano
Kano

Telephone

+2348060104423

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam Malik,Jigirya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Imam Malik,Jigirya:

Share