Mohammed G-boy Islam

Mohammed G-boy Islam i opened this page to let the whole world know that Islam is a religion of peace, and patience prove

18/05/2026

Celebrating my 11th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

11/02/2026

Greetings

Wauta da haukar wasu kullun dai bayyana yake.
15/10/2025

Wauta da haukar wasu kullun dai bayyana yake.

Abduljabbar bai iya nuna lafazin "bamaguje da kwarkwata cikin Hadithai ba, Lawal Triumph bai iya nuna lafazin "ya'yan tumaki da arna da kwarkwata cikin Hadithai da littafai ba lawal yace ya manta nasa a gida kuma har yanzu bayan kwana biyu bai gansa ba, bare ya fadi sunan sa da shafin jama'a su nema su duba.

duk kansu sunce korewa suke.

a halin yanzu baka da wani uzuri na goyan bayan a hukunta ɗaya kuma a bar ɗaya sai dai idan kungiyanci kake bi ba gaskiya ba.

Kaji wani wauta ko, ikon Allah, to kuyi sauri
15/10/2025

Kaji wani wauta ko, ikon Allah, to kuyi sauri

13/07/2025

Rayuwa kenan

Masha Allah
09/02/2025

Masha Allah

Matsayar Shugaba Buhari
08/07/2024

Matsayar Shugaba Buhari

Goron Jumu'a Abu Qaraada yace: lallai an tambayi manzon Allah S.A.W akan azumin ranar arafah, se yace: (tana kankare zun...
14/06/2024

Goron Jumu'a

Abu Qaraada yace: lallai an tambayi manzon Allah S.A.W akan azumin ranar arafah, se yace: (tana kankare zunuban sheran davta wuce da me zuwa)

Allah ka bamu ikon yi, ka karbi ibadunmu, kasa mu cikin wadanda zasu samu alkhairan wannan kwanaki.

09/05/2024

Ya Allah make life easy for us

Assalamu Alaikum wa RahmatulLaah
21/04/2024

Assalamu Alaikum wa RahmatulLaah

Address

No 5 Sarkin Fawa Line Badarawa Kaduna
Kaduna
800213

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mohammed G-boy Islam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Mohammed G-boy Islam:

Share