19/12/2025
*GAYYATA* !
Cibiyar Islamic Research and Da'wah Centre (IRDC) da ke Kaduna na farin cikin gayyatan ɗalibai MAZA DA MATA wurin daurah da ta saba shiryawa na kwana biyar, karo na TARA, kamar haka:
A. *DAURAN MAZA* :
📖 *المدخل إلى علم أصول الفقه*
🎙️ Malami: Ustaz Ateeq Sulaiman (Abu Ahmad)
📖 *عقيدة الإمام محمد بن عبدالوهاب*
🎙️ Malami: Ustaz Abubakar Ibrahim (Al-Uthaimeen)
Wuri: Masallacin Khulafa'ur Rashideen Yola Road, Tudun Nupawa, Kaduna.
B. *DAURAN MATA* :
📖 *القواعد الأربع للشيخ محمد بن عبدالوهاب*
🎙️ Malami: Ustaz Muhammad Jameel (Ansaru)
📖 *رفع الكساء في بعض أحكام النساء*
🎙️Malami: Ustaz Muhammad Kabir Muhammad (Imam Malik)
*WURI* : Masallacin Malam Bako, Alkalawa Road, Tudun Wada, Kaduna.
🗓️ *RANAKU* : Daga Lahadi 28/12/2025 zuwa Alhamis 01/01/2026.
*LOKACI* : KARFE TARA DA RABI NA SAFE ZUWA SHA BIYU DA RABI NA RANA (9:30am - 12:30pm)
💵 *KUDIN FORM* ₦1,000
Domin Karin bayani Sai a tuntubemu A wannan Number Waya :- 08030655166 - 08036105060 - 08034584004 - 08030803990