10/09/2026
FEMINISTS
Akwai wata kirista da muka taba zama da ita a yola Tana aiki a wani ofishin revenue Tanada aure da yara, mijinta immagration ne amma gidan da suke zaune ma ita take biyan kudin hayar gidan, dawainiyar yara kuma suyi 50/50 kuma kudin albashinsa ya ninka nata✌️
Amma idan ka dawo nan northern Nigeria inda musulunci yake tafiyar da komai, Zaka iske namiji shi yake yiwa mace komai, akwai wacce Kasuwar garinsu ma seta shekara 2 bataje ba saboda duk wata matsala an dauke mata🙅♂️
Amma wlh idan ka shiga yankin da babu hasken islama zaka iske mace tanayin noman da wani gardin baze iya yi ba, itace dawainiyar yara itace hidimar miji, ga goyon yaro ga fantekar tallar doya akai
Wlh akwai inda idan mace batada Sana’a ma aure wahala yake mata saboda sun dauki aure ne kamar partnership⚒️
Amma wlh idan kaga wata matar a arewa zaka dauka matar sarki ce, amma mijinta yana kasuwa ko wajen aiki yayi futufutu saboda ya kula da ita
Saboda haka idan kikaji ana Maganar feminist ba dake ake ba zahra’u🙅♂️ babu ruwanki da wadannan shedanun
IBRAHIM AUTA
10092026
Repost.