Hausa News Today

Hausa News Today Tashar Hausa News Today tana kawo:
1.Labarai da ɗumi ɗumin su
2. Rahotanni
3. Fashin Baki akan al'amuran Yau da Kullun
📻

11/10/2026

Ci gaban tattaunawar mu da Magajin Kogin Millenium City Kaduna.

‘Yan Tinubu Must Go’ sun kalubalanci ‘yansanda kan hanasu gudanarda taro a Jihar Kano.
11/10/2026

‘Yan Tinubu Must Go’ sun kalubalanci ‘yansanda kan hanasu gudanarda taro a Jihar Kano.

Karku ku kashe kudinku a kotu - Shehu Sani ga ‘yan da Inec ta cire sunansu a jerin ‘yan takara a zaben 2027.
11/10/2026

Karku ku kashe kudinku a kotu - Shehu Sani ga ‘yan da Inec ta cire sunansu a jerin ‘yan takara a zaben 2027.

DA DUMI DUMI: INEC ta cire sunan Aminu Abdussalam Gwarzo na jam’iyyar NDC a jerin sunayen ‘Yan takarar Gwamnan Kano na k...
11/10/2026

DA DUMI DUMI: INEC ta cire sunan Aminu Abdussalam Gwarzo na jam’iyyar NDC a jerin sunayen ‘Yan takarar Gwamnan Kano na karshe

Chief Executive Officer na AsShukr Digital Media Limited, kamfanin da ke tafiyar da wannan shafin Labarun na Hausa News ...
10/10/2026

Chief Executive Officer na AsShukr Digital Media Limited, kamfanin da ke tafiyar da wannan shafin Labarun na Hausa News Today wane fata zakuyi masa?

INEC ta sunan Pantami daga jerin sunayen ‘yan takaran Gwamnan Jihar Gombe na karshe da ta fitar.
10/10/2026

INEC ta sunan Pantami daga jerin sunayen ‘yan takaran Gwamnan Jihar Gombe na karshe da ta fitar.

A shirye muke mu kafa ‘Yansandan jihohi – Gwamnatin Benue
10/10/2026

A shirye muke mu kafa ‘Yansandan jihohi – Gwamnatin Benue

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bada tabbatacin cewa gwamnatinsa zata ceto daliban da akayi garkuwa da su a kauyen M***...
10/10/2026

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bada tabbatacin cewa gwamnatinsa zata ceto daliban da akayi garkuwa da su a kauyen M***a da ke karamar hukumar Askira Uba a Jihar Borno tun a watan Mayu, 2026.

Gwamnan Jihar Babagana Zulum ya bayyana haka bayan ganawarsa da shugaban kasa kan matsalar tsaro a jihar.

10/10/2026
09/10/2026

Cikakken shirin yana nan tafe a shafin mu na Youtube.

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa News Today posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share