05/08/2026
bayan shekara 10 zuwa 15 da aure
da wacce aka biya sadakinta 1million da wacce aka biya aadakinta 10 thousand
baza a gane wani bambanci ba
wanda ta iya riqe aurenta da kyau ita ce mace ta gaske
ba yawan sadaki ba
sanin dsarajan aure