17/06/2025
Every day, our people are being killed in Nigeria—yet many Muslims and Christians remain silent. But when there's violence in Israel, Iran, or Palestine, we cry out. Why are we loud for foreign lands but quiet about the blood of our own brothers and sisters?
This is not true religion. Both the Bible and the Qur’an teach us to stand for justice and defend life.
The Bible says, ‘Rescue the weak and the needy; deliver them from the hand of the wicked’ (Psalm 82:4).
The Qur’an says, ‘Whoever kills a soul… it is as if he has slain all mankind’ (Qur’an 5:32).
Let us rise. Let us speak. Let us pray. And let us act.
Nigeria is bleeding. As Muslims and Christians, we must not keep silent."**
---
HAUSA VERSION:
**"Kullum ana kashe mutane a ƙasarmu Najeriya—amma da yawa daga cikin Musulmi da Kiristoci muna shiru. Amma idan rikici ya faru a ƙasashen Iran ko Isra'ila, sai mu cika da kuka da addu'a. Me ya sa muke yin ƙara don kasashen waje, amma muna shiru game da jinanan ‘yan uwammu?
Wannan ba addini na gaskiya bane. Littafi Mai Tsarki da Alƙur'ani duk suna koyar da mu mu tsaya don adalci da kare rayuwa.
Littafi Mai Tsarki yana cewa, ‘Ku cece masu rauni da matalauta; ku kuɓutar da su daga hannun mugaye’ (Zabura 82:4).
Alƙur’ani yana cewa, ‘Wanda ya kashe rai ɗaya… kamar ya kashe dukkan mutane ne’ (Suratu Al-Ma’ida 5:32).
Mu tashi. Mu yi magana. Mu yi addu’a. Mu yi aiki.
Najeriya tana zubar da jini. A matsayina na Musulmi da Kirista, ba za mu ƙara yin shiru ba."**