Labarin Wassani

  • Home
  • Labarin Wassani

Labarin Wassani Professional Cleaning Services

01/07/2025
Alexander Isak ya kai kwallaye 23 a kakar Premier League na wannan shekara – mafi yawa da ɗan wasan Newcastle ya ci tun ...
05/05/2025

Alexander Isak ya kai kwallaye 23 a kakar Premier League na wannan shekara – mafi yawa da ɗan wasan Newcastle ya ci tun bayan Alan Shearer a shekarar 2003/04. 😮‍💨⚪️⚫️

Harry Kane Ya Lashe Kofin Farko a Rayuwarsa Yayin da Bayern Munich Ta Lashe Gasar BundesligaKungiyar Bayern Munich ta za...
05/05/2025

Harry Kane Ya Lashe Kofin Farko a Rayuwarsa Yayin da Bayern Munich Ta Lashe Gasar Bundesliga

Kungiyar Bayern Munich ta zama zakarar Bundesliga, lamarin da ya kawo ƙarshen kakar wasa cikin nasara tare da ba dan wasan gaba na Ingila, Harry Kane, kofin farko a rayuwarsa. Kane, wanda ya koma Bayern daga Tottenham Hotspur a shekarar 2023, ya taka rawa mai muhimmanci a gasar. Bayan shekaru yana haskakawa ba tare da lashe wani babban kofi ba, yanzu ya ɗaga kofin gasar Bundesliga a matsayin zakara tare da Bayern.

SABO: Real Madrid na shirin amfani da kowanne dabara domin samun William Saliba:Su miƙa tayin siyan sa a wannan bazarar....
04/05/2025

SABO: Real Madrid na shirin amfani da kowanne dabara domin samun William Saliba:

Su miƙa tayin siyan sa a wannan bazarar.

Su nemi siyan sa a shekarar 2026, lokacin da kwantiraginsa zai rage shekara guda.

Su ɗauke shi kyauta a shekarar 2027 idan kwantiragin ya ƙare.

Ƙungiyar za ta bibiyi siyan sa da gaske.

Address

KAwo

Telephone

+2347081480999

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarin Wassani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Labarin Wassani:

  • Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship?

Share