17/02/2026
Assalamu Alaikum Warahmatullah.
Majalisar Mai Alfarma Sarkin Misulmi ta bayyana ranar Laraba 18th February 2026 a matsayin 1 ga Watan Ramadan 1447.
Allah Ya datar da mu, Ya ikon ribatar wannan watan mai Albarka.
Ameen.
💡 Kar mu manta da Ƙasar mu a cikin kyawawan Addu'o'in mu.