Bello al adamawee mosque

Bello al adamawee mosque Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bello al adamawee mosque, Religious organisation, Muhammad bello aladamawee Street, Kaduna.

Tafsirn Al-qur'ani maigirma na shekarar 1443/2022 daga bakin mallam Tahir Umar Hassan tareda Alaramma mallam Auwal Hassan
A masallacin tunawa da Sheikh Muhammad Bello Al adamawee(rahimahullah)

04/10/2025
24/04/2025

Allah yayi alkawari sai ya jarabi masu imani

09/03/2024

Marigayi Ash-Sheikh Muhammad Bello Adam Al-adamawy (Dattijon Matashin Malamin Sunnah) 😪💔

Malam baza mu taɓa mantawa da irin ƙoƙarin da yayi na haskawa al'umma Sunnar Manzon ALLAH SAW da karantar dasu zuwa ga hanya madaidaiciya a Lokacin rayuwar sa ba,

ALLAH Madaukakin Sarki Ya gafarta masa zunubansa Ya sanya jinyar sa a matsayin kaffara ya jiƙan shi da rahama, ALLAH Ya haskaka Maƙoncin sa ya sanya dausayin aljanna ce tare da Iyayen mu da Malaman mu. Aminn

03/02/2024

Gaskiya Dr Gumi bakayiwa Ahlussunnah adalci ba

Address

Muhammad Bello Aladamawee Street
Kaduna

Telephone

+2348168500708

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bello al adamawee mosque posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Bello al adamawee mosque:

Share