Dr. AbdalLah Rasheed

Dr. AbdalLah Rasheed Personal Page

29/05/2026

Muhadaran Goran Sallah 29/52026
Gada Masallacin Sheik Ahmad Rufa'i
Makwa by Makarfi Road Rigasa kaduna

29/05/2026
19/04/2026

Assalamualaikum alaikum

SANARWA yau 19/04/2026 akwai karatun Ashifa wanda Dr. AbdalLah Rasheed yasaba gabatarwa bayan MAGRIBA

Wuri:- Masallacin Sheikh Ahmad Rufai Abdul Jalil jumua makwa road makrfi road. Kaduna

GAYYATA ! GAYYATA!! GAYYATA !!!Assallamu Alaijum Jama ar Musulmai Ayau neImam Dr.Abdallah Rasheed Assudany Zai RufeTafse...
16/03/2026

GAYYATA ! GAYYATA!! GAYYATA !!!

Assallamu Alaijum Jama ar Musulmai Ayau ne

Imam Dr.Abdallah Rasheed Assudany Zai Rufe

Tafseer Al - Qur an, Amasallacin juma a.

Dake Layin Mokwa Road By makarfi Road Rigasa Kaduna.

Time:8 :30 To 9:30pm.

ALLAH Yabada ikon Zuwa Ahmad Ameen

Kadan daga cikin hotunan Tafseer day 8 Na Maulana Dr.ALLAH yakara musu lfy
26/02/2026

Kadan daga cikin hotunan Tafseer day 8 Na Maulana Dr.
ALLAH yakara musu lfy

RAMADAN TAFSEER 1447AH / 2026.Muna farin cikin sanar da al’umma cewa za a fara Ramadan Tafseer na wannan shekara tun dag...
12/02/2026

RAMADAN TAFSEER 1447AH / 2026.

Muna farin cikin sanar da al’umma cewa za a fara Ramadan Tafseer na wannan shekara tun daga ranar ɗaya (1) ga watan Ramadan, tare da

Dr. Abdallah Rasheed.

📍 Wuri: Masallacin Tuna Wa Da Sheikh Ahmad Rufai Abdul Jalil, Makwa Road, Makarfi – Kaduna
⏰ Lokaci: 8:30pm – 9:30pm (kowace rana)
Ramadan wata ne na Al-Qur’ani, fahimta da gyaran rayuwa. Kada a bari a rasa wannan dama ta neman ilimi da kusanci da Allah.

👉 Ku zo da wuri, ku gayyato ‘yan’uwa da abokai.
Allah Ya sa mu dace, Ya kuma sa mu amfana. 🤍



Address

Kaduna
Kaduna
234

Telephone

+2348067469145

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. AbdalLah Rasheed posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share