Madarasatul kitabi wassunnah old boys committee/Association.

Madarasatul kitabi wassunnah old boys committee/Association. For uniting old boys together To build a better society

GAYYATA GAYYATA GAYYATA
24/11/2022

GAYYATA GAYYATA GAYYATA

23/07/2022

ASSALAMU ALAIKUM

KUNGIYAR TSOFFIN DALIBAIII TANA YIMAWA MEMBERS DINTA BANGAJIYA HADIDA GODIYA DOMIN KISHI DA S**A NUNA WAJEN HALARTANSU TARON BIKIN YAYE DALIBAN MAKARANTAR....DAFATAN KOWA YA KOMA GIDANSA LAFIYA.

ALLAH YA SAKA DA ALKHARI
🙏🏽🙏🏽🙏🏽.

BAYAN GODIYA GA ALLAH UBANGIJIN HALITTU KUMA  MAI IKO AKAN KOMAI WANNAN ITACE MAKARANTARMU MAI ALBARKA KUMA MAI DUMBIN T...
23/06/2022

BAYAN GODIYA GA ALLAH UBANGIJIN HALITTU KUMA MAI IKO AKAN KOMAI

WANNAN ITACE MAKARANTARMU MAI ALBARKA KUMA MAI DUMBIN TARIHI WACCE MUKE ALFAHARI DA ITA AKODA YAUSHE.

ALLAH MUKE ROKO YAYIMA MALAMAMMU ALBARKA YA KUMA SA KANYA MASU DA GIDAN ALJANNAH.

22/08/2021
20/07/2021

الحمد لله عظيم المنة، وناصر الدين بأهل السنة، أحمده تعالى حيث جعلني من طلاب مدرسة الكتاب والسنة، وأصلي وأسلم على من أنزل الله عليه الكتاب، وأيده بالسنة.
أما بعد، أيها السادة والعلماء الكرام
السلام عليكم.
وقفت أمامكم نيابة عن أعضاء هذه المجموعة، لأبين لكم أغراضها و أهدافها و بعض تنظيماتها.
هذه المجموعة، مكونة من طلاب المدرسة منذ دفعة الأولى إلى هذه الدفعة. هناك طرق التواصل الإجتماعية للمجموعة، عبر فيسبوك و إستغرام لكل طالب قديم أو جديد الذي يحب أن يساهم في تقدم هذه المدرسة.
هذه المجموعة تبذل قصارى جهدها في تشجيع همم الشباب فيما يتعلق بالعلم والتربية.

04/07/2021

ASSALAMU ALAIKUM,

MUNA ROKON ALLAH UBANGIJIN SAMMAI DA KASSAI KUMA MAI IKO AKAN KOMAI.

ZAMUYI AMFANI DA WANNAN LOKACI MUYIMA WADANDA S**A SAMI HALARTAN SAUKAR MAKARANTARMU MAI ALBARKA GODIYA, DUBI DA YANDA S**A BAMU LOKACINSU DON GANIN MARANTAR TACI GABA....KAI HARMA DA WADANDA BASU SAMU DAMAN HALARTA BA AMMA SUN MANA ADDU'A DA FATAN SAMUN NASARA.

MUNA GODIYA MATUKA DAFATAN KOWA YA KOMA GIDANSA CIKIN AMINCI DA YARDA🤲.

01/07/2021

Madrasatul Kitabi Wassunnah tana farin cikin gayyatanku bikin taron yaye dalibanta Wanda zai gudana kamar haka:

Ranar : lahadi 4/07/2021

Wurin sauka: harabar makaranta

Lokaci :9:00am

Allah ya bada ikon halarta🤲

Assalamu alaikum warahmatullahBayan gaisuwa irin ta addinin musulunci, wannnan kungiya mai suna a sama tana mai farin ci...
28/06/2021

Assalamu alaikum warahmatullah
Bayan gaisuwa irin ta addinin musulunci, wannnan kungiya mai suna a sama tana mai farin cikin sanar dakai shirye shiryenta wanda take gudanarwa domin kawoma makaranta cigaba.
Hakama tsofaffin daliban makarantar sun jajirce wajen daukaka darajarta tayanda zata zama abun alfahari ga mutanen unguwa harma dana makota, kungiyar tana kokari a gurare da dama domin cigaban al'ummah wajen zaburarda matasa gameda ilimi, tarbiya da kuma cigaban makaranta ta hanyoyi da dama.

26/06/2021

MADARASATUL KITABI WASSUNNAH.

26/06/2021

ALHAMDULILLAHI ALAA KULLI HALIN.

Address

L53 Gaskiya Road Unguwan Sunusi Kaduna
Kaduna
NONPROFITORGANIZATION

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatul kitabi wassunnah old boys committee/Association. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Madarasatul kitabi wassunnah old boys committee/Association.:

Share