MSLM A YAU

MSLM A YAU Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MSLM A YAU, Religious Center, Kaduna State.

21/08/2022
rawanin manzon Allah
15/08/2022

rawanin manzon Allah

10/08/2022

Muhammadu Rasulallah

09/08/2022

Assalamun alaikum yan uwa MUSULMAI

KA KARANTA ANATSE.Misali:wannan wani misali ne. Da lima'min Masalla'cin Makkah ya rubuta a shafinsa na facebook a jiya d...
09/08/2022

KA KARANTA ANATSE.

Misali:

wannan wani misali ne. Da lima'min Masalla'cin Makkah ya rubuta a shafinsa na facebook a jiya da daddare. Misalin qarfe 11 da minti 58,

wato Ma'heer Almuaiqly

ga abin da malamin yake cewa:

08/08/2022

KA KARANTA ANATSE.

MISALI.


Wata rana wani malami ya tambayi d'alibinsa

Shekar nawa kayi kana koyon karatu awajena?

d'alibi shekara 33

Malami:to meye ka koya daga gareni tsawon way'annan shekaru?

dalibi:Nakoyi abuwa guda 8

Malami:Innah Lillah wa innah ilaihi ra'ji-un

yanzu duk shekarun da kayi atare dani abubuwa 8 kawai ka koya daga gareni?

dalibi:wallahi s**ad'ai na koya domin banaso inyimaka qarya

Malami:To kayamin abubuwan da kakoya daga gareni?

dalibi: 1 ni natsaya nayi nazarin jama'a sai naga cewa kowane 1 daga cikinsu yana qoqarin neman masoyi

amma aduk lokacinda 1 daga cikinsu ya mutu to sai kaga 1n ya manta dashi to nikuma sai na mayarda kyaky-kyawan aiki abokina don in nashiga kabari yabini har ciki

2, nayi nazari fad'in Allah s.w.t

ﻭﺃﻣﺎ
ﻣﻦ ﺧﺎﻑ ﻣﻘﺎﻡ ﺭﺑﻪ ﻭﻧﻬﻲ ﺍﻟﻨﻔﺲ ﻋﻦ ﺍﻟﻬﻮﻱ
ﻓﺈﻥ ﺍﻟﺠﻨﺔ ﻫﻲ ﺍﻟﻤﺄﻭﻯ "

sai nariqa qoqarin gujema son zuciya don insamu intabbatu acikin biyayya ga Allah s.w.t

3, nayi na nazari sai naga cewa duk wanda yaga yanada wani abu mai muhimmanci to a'danashi yakeyi don kula'wa

Sai na duba fad'in Allah s.w.t

ﻣﺎ
ﻋﻨﺪﻛﻢ ﻳﻨﻔﺬ ﻭﻣﺎ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﺎﻕ

don haka aduk lokacinda wani abu mai muhimmanci yazo hannuna to sai namiqa ajiyarsa a wajen Allah s.w.t

4, Nayi nazari akan mutane sai naga cewa kusan ko wannen daga cikinsu yana gasar tara kud'i ne ko yima iyalinsa tanadi ni kuma sai naduba fad'in Allah s.w.t

ﺇﻥ ﺃﻛﺮﻣﻜﻢ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺃﺗﻘﺎﻛﻢ

sai nariqa qoqarin yin aiki cikin tsoron Allah dondai inzama babban mutum awajen Allah s.w.t

5, Nayi nazari akan dalilin da yasa wasu mutane suke aibata y'an uwansu musulmai sai naga ai duk hassada ce ta janyo haka sai na duba fad'in Allah s.w.t da yace:

ﻧﺤﻦ
ﻗﺴﻤﻨﺎ ﺑﻴﻨﻬﻢ ﻣﻌﻴﺸﺘﻬﻢ ﻓﻲ ﺍﻟﺤﻴﺎﺓ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ "

sai na qyale hassada kuma naguji roqon abin hannun mutane domin nasan cewa rabona yana gurin Allah s.w.t kuma zai bani

6, Nayi nazarin mutane sai naga cewa da yawa daga cikinsu suna gaba da junansu sai na duba fad'in Allah s.w.t

ﺇﻥ
ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ ﻟﻜﻢ ﻋﺪﻭ ﻓﺎﺗﺨﺬﻭﻩ ﻋﺪﻭﺍ "

sai nadena gaba da kowa nakoma gaba da shed

Address

Kaduna State

Telephone

+2349130566421

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MSLM A YAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share