Lajnatu Ansarillah of Nigeria

Lajnatu Ansarillah of Nigeria Lajnatu Ansarillah was borne out of desire for the love of Rasulullah (s.a.w.).

Saban shirin mu na kai tsaye a shafin mu na Whatsapp Tanbaya da Amsa
26/12/2025

Saban shirin mu na kai tsaye a shafin mu na Whatsapp Tanbaya da Amsa

Innalillahi wa innailaihirrajiun munyi Babban rashi a duniyar muslinci Allah yajikan shehi ya gafarta masa
27/11/2025

Innalillahi wa innailaihirrajiun
munyi Babban rashi a duniyar muslinci Allah yajikan shehi ya gafarta masa

15/11/2025

Big shout-out to my newest top fans! Nazifi Usman, Basiraaminu Maman Areef, Salahuddeen A Awawo, Sahabi M Abubakar, Muhammad Ibrahim, Abdullahi Hussaini, Saidu Muhammad

*SAKON GODIYA NA MUSAMMAN.*Alhamdulillah, Tsira Da Aminci S**ara Tabbata Ga Shugaban Halittu Annabi Muhammad ๏ทบ *Zanyi Am...
05/11/2025

*SAKON GODIYA NA MUSAMMAN.*

Alhamdulillah, Tsira Da Aminci S**ara Tabbata Ga Shugaban Halittu Annabi Muhammad ๏ทบ

*Zanyi Amfani Da Wannan Dama a Madadina Da Amarya Domin Mika Sakon Godiya Da Bangajiya Ga Wa'inda S**a Halarci Wannan Biki Namu Da Wadanda S**ayi Niyya Allah Bai Sahalewa Damar Halartar Ba Harda Wadanda S**a Ta Posting Da Commenting Na Addu'ar Fatan Alkhairi Da Masu Kira a Waya Domin Taya Mu Murna.*

Godiya Na Musamman Ga Dukkan ฦณan Uwa Wanda Lokaci Bazai Bani Damar Zaiyano Sunayen Su Duka Ba Da Abokaina Wadanda S**ata Fadi Tashi Tun Farkon Al'amarin Har Zuwa Kammalawa Domin Ganin Wannan Aure Ya Tabbata Cikin Nasara.

*Tabbas Naga Tsantsar Soyayya Da Kauna Al'umma K**a Daga Wadanda Nasani Harda Wadanda Bansansu Ba, Nagode Allah Yasaka Da Alkhairi.*

Ina rokon Allah Yasanya Albarka a Wannan Aure Namu, Allah Ya Bamu Zaman Lafiya Da Zuri'a ฦŠayyaba.

```Wadanda Keda Niyyar Aure Allah Ya H**e Masu Abunyi Acikin Sauki๐Ÿคฒ.```

Nagode Sosai

MAULUD! MAULUD!! MAULUD!!!Kungiyar lajnatu Ansarillah na farin cikin gayyatar ku zuwa gagarimin Mauludin fiyayan Halitta...
19/09/2025

MAULUD! MAULUD!! MAULUD!!!

Kungiyar lajnatu Ansarillah na farin cikin gayyatar ku zuwa gagarimin Mauludin fiyayan Halitta Annabi Muhammad S.A.W na zagaye da na zama data saba shirya duk shekara kamar haka
Rana:lahadi 28th, September 2025
Wuri: Babban amasallacin jumaa kurinmashi
Lokacin fara zagaye 99:00am
Lokacin na zama : 8:00pm
Allah yabada iKon zuwa Ameen

ุฃูŽู‡ู’ู„ู‹ุง ุจูุดูŽู‡ู’ุฑู ุงู„ู’ู…ูŽูˆู’ู„ูุฏูุฐูŽูƒู‘ูŽุฑู’ู†ูŽุง ุจูุงู„ู’ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏูุฃูŽุตู’ู„ู ุงู„ู’ุฃูุตููˆู„ู ุงู„ุณู‘ูŽูŠู‘ูุฏูุญูŽุจููŠุจูู†ูŽุง ุงู„ู’ู…ูุจูŽุฌู‘ูŽู„ู
24/08/2025

ุฃูŽู‡ู’ู„ู‹ุง ุจูุดูŽู‡ู’ุฑู ุงู„ู’ู…ูŽูˆู’ู„ูุฏู
ุฐูŽูƒู‘ูŽุฑู’ู†ูŽุง ุจูุงู„ู’ู…ูุญูŽู…ู‘ูŽุฏู
ุฃูŽุตู’ู„ู ุงู„ู’ุฃูุตููˆู„ู ุงู„ุณู‘ูŽูŠู‘ูุฏู
ุญูŽุจููŠุจูู†ูŽุง ุงู„ู’ู…ูุจูŽุฌู‘ูŽู„ู

23/08/2025

MAULUD IS 99%

Address

No. 74 Katsina Road Kurmin Mashi Kaduna
Kaduna South

Telephone

+2348140189645

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lajnatu Ansarillah of Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share