Zauren Amb Bashir Umar Musa

Zauren Amb Bashir Umar Musa AL' ILMU NURUN

23/02/2026

With Muhsinu Sheikh Musa Dogondaji – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉

23/02/2026

I'm on the weekly engagement list for Khadimul Faidha Khalifatu Lisanul Faida Media and Garkuwa Sunusi Alhassan Kunni.

23/02/2026

With Khalifa Muhammad Dayyib Ibrahim Musaddad – I just got recognized as one of their top fans!

14/02/2026

With Sheikh Mukhtar Adam – I'm on a streak! I've been a top fan for 4 months in a row. 🎉

31/01/2026

Azumin AYYAMUL BEED Gobe13 Da Jibi14 Da Gata 15. Ana 'Daukaka Ayyuka Zuwa Ga Allah A Sha'aban. Shugaba (SAW) Yana So Da Azumi

A Shayar Da Ruwa Ga Al'umma Wajen Gina Musu Borehole Ko Fanfo Ko Rijiya. Shayar Da Ruwa Yana Daga Cikin Mafi Girman Ibad...
11/01/2026

A Shayar Da Ruwa Ga Al'umma Wajen Gina Musu Borehole Ko Fanfo Ko Rijiya. Shayar Da Ruwa Yana Daga Cikin Mafi Girman Ibadu Na Neman Kusanci Awajen Allah.
Allah Kabamu Iko Aameen.

07/01/2026

‏قال الإمام مالك رحمه الله

ما في زماننا شيءٌ أقل من الإنصاف

👇‏

07/01/2026

يُسْتَحَبُّ غَلَبَةُ الْخَوْفِ مَا دَامَ الْإِنْسَانُ فِي مُهْلَةِ الْعَمَلِ فَإِذَا دَنَا الْأَجَلُ وَانْقَطَعَ الْأَمَلُ اُسْتُحِبَّ غَلَبَةُ الرَّجَاءِ.

👇

KAYI AIKI DOMIN KABARIN KA!Kabari Akwatin Aiki Ne, Kayi Aikin Dazai Tsiratar Dakai Daga Azabar Kabari, Kayi Aikin Dazai ...
06/01/2026

KAYI AIKI DOMIN KABARIN KA!

Kabari Akwatin Aiki Ne, Kayi Aikin Dazai Tsiratar Dakai Daga Azabar Kabari, Kayi Aikin Dazai Tsiratar Dakai A Lokacin Tambaya, Kayi Aikin Dazai Tsareka Daga Dabbobin Kabari Da 'Kwarinsa.

Allah Ka Tsaremu Ka Tsare Dukkan Musulmi Daga Dukkan Sharrin Dake Cikin Wannan Akwati Aameen.

05/01/2026

Ka Kasance Tare Da Allah Dukkan Komai Zai Kasance Tare Dakai.

04/01/2026

Shugaba SAW Yayi ISRA'I Kafin Hijira, Alokacin Yana Gidan Ummu Hani'(RA), Da Jiki,Da Ruhi, A Farke.

SHEKARA TA SHU'DE TABAR IZNA Munyiwa wannan shekarar bankwana. Katuna cewa wannan rayuwar duk tsawonta Zata gushe, kuma ...
01/01/2026

SHEKARA TA SHU'DE TABAR IZNA

Munyiwa wannan shekarar bankwana. Katuna cewa wannan rayuwar duk tsawonta Zata gushe, kuma kwanuka duk yawansu tafiya Lahira zasuyi (zasu 'kare), lalle acikin cikar shekara akwai wani kira da yake nunin cewa a kula da wata dama domin mu tambayi kawukan mu cewa, yaya kwanukan (days) mu s**a shu'de? Shin mun rayar dasu cikin biyayya ga Allah? Shin munyi kokari wajen neman Ilimi mai anfani? Shin munyi guziri game da abinda yake zuwa?...
Al-Hasan al-Basariy (R) yana cewa:" Ya 'dan Adam ka'dai dai kai kwanuka (days) ne, duk randa kwana 'daya ya shu'de wani 6angaren Ka ne ya tafi . Saboda haka muyi kokarin sanya cikan wannan shekara yazama maha'da na muraja' a na rayuwa da inganta matafiya, da rayar da niyyoyi nagari, mu fara wannan sabuwar shekara da dawwama akan istiqama da niyyatuwa akan aiki nagari da himmatuwa domin anfanar da kowace 'kiftawa cikin neman yardan Allah. Hakika ance, kasani lalle hutu ba a Samun shi da hutu, kuma ma'daukakin al'amari ba a samun shi da yankewa, duk wanda yayi shuka zai girba, wanda yayi 'kokari zai samu.
و قال بعضهم: تأهب للذي لا بد منه@ فإن الموت ميقات للعباد
اترضى ان تكون رفيق قوم@ لهم زاد و انت بغير زاد؟
و قال آخر:
نسير الى الآجال فى كل لحظة@ و ايامنا تطوى و هن مراحل
و ما اقبح التفريط فى زمن الصبا@ فكيف به والشيب للرأس شاغل
ترحل من الدنيا بزاد من التقى@ فعمرك ايام و هن قلاءل
Allah Ka datar damu aameen.

Address

Bukuru
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Amb Bashir Umar Musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share