21/09/2026
Ina kwanan mu yan'uwa cikin Almasihu.
Wannan shine wasu Daga cikin addu'oi DA zamu Yi Yau:
1. Ubangiji ya bamu bangaskiya Mai kawo wasu gun ceto.
2. Ubangiji ya bamu Basara cikin ayyukamu Na Yau DA kullum.
3. Ubangiji ya kebe mu Domin aikinsa.
4. Ubangiji ya bamu nasara Akan harshenmu da bakunan mu.
Misalai/Karin Magana/ Proverbs 21:21-31