Majlisu Ahlil Qur'an Tv

Majlisu Ahlil Qur'an Tv A platform for the promotion of first international Qur'an award in Nigeria

14/05/2026

Yayin karrama Malama Wasila da mafi girman Suna Wato "Gwana" Kwanakin baya a jihar katsina.

09/05/2026

Wato malam Magana ta Gaskiya itace Malam Abubakar Umar balarabe ya Gabata, Kuma har Gobe akwai kayan Aikinnan wallahi. kai wata sheqarsa danaji Jiya wai..🥰

Allah yakara Albarka Gwaninmu.

08/05/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wa Barkatuh.

08/03/2026
15/01/2026

Gwani Abdulganiyyu Aminu Katsina. Ya wakilci Nigeria a musabaƙar duniya ta ƙasar Saudiyya (2018), ya samu matsayi na uku (3rd) position.

A halin yanzu yana cikin jerin alƙalan musbaƙa ta ƙasa Nigeria.

Da me za ku iya tunawa da shi?

Ahlul Qur'an TV.

16/12/2025

An tafi hutun rabin lokaci za'a cigaba da musabaƙa 11:30am

Address

34, Masallacin Jumma'a Street, Adjacent Fire Service, Jos North
Jos
930103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majlisu Ahlil Qur'an Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share