Jibwis Mista Ali Nhq Jos

Jibwis Mista Ali Nhq Jos True teachings of Islam and Sunnah of the prophet S.A.W

07/03/2025

Allah ya jikan ka baba Sa, eed Hassan jengre😭😭😭

SANARWA! SANARWA!!  SANARWA!!!Insha Allah Yau lahadi 02/09/1446H / 02/03/2025M. Za,a bude tafsirin (Alqur'ani Mai girma)...
02/03/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Insha Allah Yau lahadi 02/09/1446H / 02/03/2025M. Za,a bude tafsirin (Alqur'ani Mai girma) Wanda yake gudana a masallacin jumma'a na jibwis Goro commercial area Dake jahar gombe

Wanda SHEIK YUSUF SAMBO Rigachikun Tareda Hafiz Baffa itas gadau zasu Gabar na tsawon kwanaki 25 acikin wannan wata Mai Alfarma da muke ciki .

Karkashin jagorancin shugaban Majalisar Malamai na Kasa da kasa Assheik Muhammad sani Alhaji yahya jingir.

Karkashin kungiyan wa azin addinin musulunci jibwis nhqrt jos.

Muna rokon Allah swa ya kaimu darai da lfy 🤲

ALLHAMDULLIAH ALLHAMDULLIH Alkali Ustaz Abubakar Salihu Zaria YA SAUKA A KASAR NIJER BIRNI NIYAMI YANZU NAN DOMIN GUDANA...
01/03/2025

ALLHAMDULLIAH ALLHAMDULLIH Alkali Ustaz Abubakar Salihu Zaria YA SAUKA A KASAR NIJER BIRNI NIYAMI YANZU NAN DOMIN GUDANAR DA TAFSIR ALQU'ANI MAI GARIMA MUNA FATAN ALLAH YA BAWA MALLAN GAGARUMAN NASARA

Assalamu alaikum,Muna farin cikin sanar da al'umma cewa in Allah Ya yarda, za mu dinga kawo muku tafsirai kai tsaye yayi...
01/03/2025

Assalamu alaikum,

Muna farin cikin sanar da al'umma cewa in Allah Ya yarda, za mu dinga kawo muku tafsirai kai tsaye yayinda ake gabatarwa. Da fatan zaku kasance da wannan kafa ko da yaushe domin samun karatuttukan musulunci daga bakin Malamai dabam daban, mun gode.

Ramadan Mubarak!

Address

Jos
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Mista Ali Nhq Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share