Sheikh Harisu Salihu Jos

Call

Sheikh Harisu Salihu Jos Wannan shafi ne na Dr. Sheikh Harisu Salihu Jos Wanda zai dinga kawo muku Karatuka na Addini.
(1)

ƘARƘASHIN JAGORANCIN MAULANA SHEIKH  SALIHU JOS:Alhamdulillah.Yau ma kamar yadda aka saba 04/102026 duk Lahadin Ƙarshen ...
04/10/2026

ƘARƘASHIN JAGORANCIN MAULANA SHEIKH SALIHU JOS:

Alhamdulillah.
Yau ma kamar yadda aka saba 04/102026 duk Lahadin Ƙarshen wata, an gabatar da saukar Qur'ani da Addu'o'i domin zaman lafiya a Jihar mu ta Plateau, da Garin mu na Jos da kuma ƙasar mu Nigeria gaba ɗaya, da kuma neman afuwar Allah bisa halin da Al'umma ta ke ciki.

Wannan karon mun gabatar a (Zawiyyar Malam Babba Nassarawa, Duala) Jos , Plateau State..

04/10/2026

Tasirin Shehu Ibrahim cikin Ƴantuwar Najeriya

03/10/2026
03/10/2026

National Diwani, Lafiya, Nassarawa State.

03/10/2026

WAZIFA TARE DA MAHADAR DAGA MASJID ABDUN KURA TOTAL LAFIYA,NASARAWA STATE

02/10/2026

HILYATUL AULIYA'I ZAMA NA 66

02/10/2026

Littafin HIL-YATUL AULIYA'I yana tabbatar mana da me sufanci yake ciki.

Muhadara! Muhadara!! Muhadara!!! Za’a gabatar da Muhadara Yau Juma’ah Insha Allah Time: 8:00 Bayan Isha Date: Friday 2nd...
02/10/2026

Muhadara! Muhadara!! Muhadara!!!
Za’a gabatar da Muhadara Yau Juma’ah Insha Allah

Time: 8:00 Bayan Isha
Date: Friday 2nd October 2026
Wuri: Zawiyyar Maulana Sheikh Harisu Salihu Jos

01/10/2026

Matsayin wasu sahabai a wajen manzon Allah Sallallahu Alaihi kamar su:
Sayyadina Aliyu karramallahu wajhahu
Sayyidina salmanu Faris RTA
Sayyadina Abu-zarrin RTA
Sayyadina meeqdadu bin aswadin RTA

Address

Monedo Street
Jos

Telephone

+2347018361857

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Harisu Salihu Jos posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share