Darikar tijjaniyya

Darikar tijjaniyya sheikh IBRAHIM INYASS R.T.A

S.A.W ♥️
30/07/2025

S.A.W ♥️

30/07/2025
30/07/2025

Wa zai iya faɗa mana wannan begen a wanne littafin ne?

Allah ƙara wa Shehu lafiya da nisan kwana mai amfani. Duk masoyi yace Amin.
29/07/2025

Allah ƙara wa Shehu lafiya da nisan kwana mai amfani. Duk masoyi yace Amin.

07/01/2023

Allah Kara Karama
Sarki Akasa Jagora Asama

Maulidi Da'iman. Allah ƙara wa Annabi daraja da wasila.
10/10/2022

Maulidi Da'iman.

Allah ƙara wa Annabi daraja da wasila.

10/10/2022

Allah ka sada mu da Manzon Allah.

Allah ƙara wa Malam lafiya da nisan kwana mai Amfani.
04/10/2022

Allah ƙara wa Malam lafiya da nisan kwana mai Amfani.

FLASHBACK(Humanity First)👇

'WATAN KYAUTATAWA';

A Wani Majalisi(Da Ya Gabatar a Farko-Farkon Watan Na RABI'UL-AWWAL) Da Na Saurara, Cikin Shauqi Da Zauqi Na Ji SHEIKH(Prof.) IBRAHIM SAEED AHMAD MAQARY(H) Yana Cewa;

"...Ya K**ata Mu Wuce Nan; Taken MAULUDIN Wannan Shekarar Shi Ne; 'WATAN KYAUTATAWA' Duk Abin Da Muka San Na Kyautatawa Halitta Ne Mu Yi Gaggawar Yinsa;

In Kana Gaba Da Wani Ka Je Ka Same Shi, Ku Shirya Ka Ce; Saboda RASULULLAHI(S.A.W),

Ko Da Kuwa 'Kadangarun/Tsuntsayen Da Filawowin Gidajenmu Ne Don ALLAH Su San Wannan Lokacin MAULUDI Ne,

Mu Kyautatawa Kowa, Kowa Na Ce; Har Kafirai,

Kar Mu Tsaya Wai Mu Ce; Watan Maganin 'Yan Izala Ya K**a, Muna Zaginsu Muna Musu Raddi,

Suma Mu Janyo Su a Jiki, Mu Kyautata Musu Mu Ce Don RASULULLAHI(S.A.W), Mu Janyo Su Kusa Da SAYYIDUNA RASULULLAHI(S.A.W),

Suma Suna Da Hakki Cikin Kyautatawar(A Takaice Dai Muhaukace Kawai a Cikin Kyautatawa),

Kuma Kar Mu Ce; Ai Mu Bamu Da Abin Da Zamu Yi Hidima(a Wannan Watan),

A'a Ko Sweet(Alewa) Ka Bayar, Kai(Kar Ka Ce Baka Da Shi) Ko Murmushi Ne Ma Ka Yiwa Abokan Zamanka; Don MANZON ALLAH(S.A.W)".

ALLAH Ya Bamu Ikon Aiwatar Da Wannan Nasiha, Ya 'Kara Mana Himma Cikin Hidimar SHUGABA(S.A.W) Don Alfarmar SAYYIDUL-WARA(S.A.W) Ameeeen💔🙏🙏

06/06/2022
21/07/2021

Eid Mubarak.💖💖💖

08/05/2021

Miye ra'ayinka akan maganar da Sheikh Maqari yayi akan haramun bada kuɗin fansa?

Amin ya Allah 🙏
11/01/2021

Amin ya Allah 🙏

May Allah grant us death in Madinah while paying Salam to Prophet Muhammad ﷺ and may our burial be at his blessed feet in the Baqi.

Address

Kiyawa L G A Shuwarin Town
Jigawa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darikar tijjaniyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Darikar tijjaniyya:

Share