18/06/2023
(( KARSHAN WATAN ZUL KIDA DA FARKON ZUL HIJJA )) slm jamaa barkanmu da wannan rana ayau lahadi 29/11/1444...daga farkon shekarar hijra zuwa yau watannin da sukai 30 su 9192..wadanda sukai 29 su 8135...sunzama watanni 17327 akasamu daga hijra zuwa yau...idan kabuga watanninda sukai 30 kamar haka 9192×30=275,760 ...idan kabuga wadanda sukai 29... 8135×29=235,915.cuf cuff..idan kahada na farko dana 2 zaibaka kwana 511,675 cuf cuf wannan adadi shine akasamu daga hijrar shugaba (saw) zuwa yau lahadi...wannan wata na zul ka,ada yau munyi bankwana dashi..daga haihuwarsa zuwa karewarsa yasami mintuna 42,524 cuf cuff..dai dai da kwana 29 da awa 12 da minti 44 da second 14 cuf cuff...yacinye burujai 12 da manxiloli 28..yasami daraja 360..yayi gudun kilo mita 2,551,454 cuf cuff...ayau misalin karfe 5:37 na asuba agogon gmt±1 nijeria da nijar kenan..amma agogon gmt ghana da burkina faso zaizama karfe 4:37 na asubah...agogon gmt±3 saudiya kenan zaikasance karfe 7:37 na safe kenan...to alokaacin rana da wata sukayi mukarana (conjiction) a burujin jauza,u kowanne da daraja 26.43...sannan sunhadu a manxilar zira,a da daraja 9....ayau rana zatafadi ajihar kn misalin karfe 6:51 pm.wata zaifadi karfe 7:21 na dare wannan lissafin jihar kn ne idan ba jihar kn kakeba lissafin zaicanza...daga haihuwar wata zuwa faduwar rana ayau watan yasami digree 6 dai dai da awa 13 da minti14...tsakanin faduwar rana zuwa faduwar wata minti 30 akasamu...ayau watan zai iya ganuwa amma dataimakon na'ura bada kwayar idoba..alissafin falakiyya da shari,a wannan watan 29 zaiyi danhaka ayau watan yakare gobe litinin 1/12/1444 Allah yabamu sa'a..isan za'aduba watan ayau za,adubashi wajan karfe 7:05 na yamma zuwa 7:21 alokacin xaifadi...jamaa kamar inda mukasaba idan wannan lkc yayi muna kokari wajan fitarda sirrika wanda za,aroki Allah domin samun biyan bukata..domin aduk ranakun duniya babu wadanda sukakai kwanaki 10 na farkon wannan watan da zamushiga..abiyomu xamucigaba..09133405856..08060997097..