AREWA YOUTH

AREWA YOUTH Domin wayar da matasa akan Sha,anin wasu Al,amura na yau dakullum da Kuma ingatattun labaran duniya

Wadanda s**ayi thumbprint na NPOWER kuyi login account naku idan updating dinku baiyi ba. Zakuga ya nuna maku kamar yadd...
26/08/2021

Wadanda s**ayi thumbprint na NPOWER kuyi login account naku idan updating dinku baiyi ba. Zakuga ya nuna maku kamar yadda yake a wannan hoto a kasa👇👇👇👇

26/08/2021

Bamuda makiya sama da shuwagabanninmu na arewa......

Sunyi shiru saboda suna zubama aljihunsu.

Sunyi shiru saboda Kar a kulla masu sharri.

Sunyi shiru saboda karsu rasa wani mukami na siyasa.

Sunyi shiru saboda Basu damu da Al,ummar yankinmu ba wato (arewa).
Kawai kudin sukeso ba kishin Al,ummarsu ba.

Wallahi sai Allah yatambayeku hakkin da Allah yadora maku akan Al, umma.

25/08/2021

N_POWER UPDATE
Duk wanda yasan yayi thumb print na Npower batch C stream 1 Yaje yayi login profile nashi ya sake Upload na Documents Nashi

Kuyi Sharing dan Allah domin wassu su samu labari.

20/08/2021

BEWARE OF "ONE DAY"

*ONE DAY,* you will retire from active civil service and start leaving a private life.

*ONE DAY,* another person will be sitting on your seat and be in your position.

*ONE DAY,* you will lock your door, but you will not be the one to open it.

*ONE DAY,* you will wash that best clothes of yours and you will not be able to wear it.

*ONE DAY,* your favorite food will be prepared and you will not be there to eat it anymore.

*ONE DAY,* you will eat and drink what you will never excrete.

*ONE DAY,* your curriculum vitae and all your years of experience will not matter to anyone anymore.

*ONE DAY,* the person that seems to love you most will never dare to move closer to you.

*ONE DAY,* you will think of what you can never accomplish.

*ONE DAY,* you will be regarded as "a co**se"

*ONE DAY,* you will be isolated in a place called "grave"

*ONE DAY,* those things and people you love most will come your way but you will not be able to give any attention to it/them.

*ONE DAY,* you will hold your breath and never be able to release it.

*ONE DAY,* you will become a defendant before The Chief Judge (Almighty ALLĀH).

*ONE DAY,* housefly/ termites will come your way and you will be unable to chase them.

*ONE DAY,* you will receive a call that you can never decline.

*ONE DAY,* your name will be called, but no one will answer.

*ONE DAY,* the assets you cherished most will be taken by another person.

*ONE DAY,* your deed on Earth will be presented to you like a CD.

*ONE DAY,* a title will be added to your name "Late"

*ONE DAY,* The Great Allocator will allocate you to an appropriate place.

*ONE DAY,* that your beautiful skin will turn to its original nature-sand/dust.

*ONE DAY,* your entire body will cease operation. The verb will change from he is a good man to he was a good man.

*ONE DAY,* you will be given an eternal apartment, either Paradise or hell.

*ONE DAY,* you will not be able to hold nor type anything on this phone anymore.

19/08/2021

*Walkiya:*

Sayyidina Umar _radhiyallahu anhu_ ya ce ma Qabísah bn Jábir: "Na gan ka saurayi mai kananan shekaru, mai kaifin zance, mai yalwantar kirji. Ina son ka sani, mutum yakan hada dabi'un kirki guda tara amma sai ya yi guda daya na rashin kirki wanda zai shafe su. Saboda haka ka yi hattara da fizgar samartaka".
📗 *Ad-Dur Al-Manthúr* na Imam Suyuti (3/191)

16/08/2021

ƘUNCIN RAYUWA!

"Kada kace don me, kada kace me yasa? Kullum shi Allah yana tsara ƙaddararsa ne a yadda yaso bawai yadda mu muke so ba, kuma sau da yawa shi Allah yakan jarabcemu ne a wannan duniyar domin ya ɗaukaka matsayin mu a ƙiyamah ne"

"Haƙiƙa bashi da imani duk wanda za kaga don Allah ya jarabceshi sai yake yin kururuwa yana ƙoƙarin kai ƙarar ubangijinsa izuwa gurin mutane halittun Allah"

"Kullum rayuwa baza ta taɓa zuwa maka a yadda kake so ba, dole watarana sai Allah ya jarabceka, imma ta fuskar kasuwancin ka, ko kuma ta fuskar mu'amalarka da mutane, kodai ta ɓangaren rayuwa ko addininka, amma idan kayi haƙuri ka fauwalawa Allah maɗaukakin sarki, sai kaga ya kawo maka wata mafita ta alkhairi wacce zata maye maka gurbin ƙuncin da ka shiga a baya ta hanyar da ba kayi tsammani ba"

Yaa Allah ka jarabcemu daidai imanin mu da kai, Ameen.🙏

Misali.....Ace mutanen arewane s**ayi wannan kisan ga cristoci anan arewa, da yanzu labari ya zagaye ko,Ina. Da yanxu ka...
14/08/2021

Misali.....

Ace mutanen arewane s**ayi wannan kisan ga cristoci anan arewa, da yanzu labari ya zagaye ko,Ina. Da yanxu kafafen sadarwa sun zagaye ko,ina a fadin kasrnan dama duniya Baki daya.

Yazama dole mahukuntan kasarnan su dauki mataki ko Kuma wallahi bazamu kyaleba.😭

13/08/2021

KAR MU BARI WANNAN DAMAR TA WUCE

Ko baka iya kasuwancin Crypto ba kuma kana da sha'awa to kayi wannan OZC Smart Chain:

Lokacin da aka kirkiro Ethereum a 2015, sai masu yin Crypto s**a samu saukin mallakar Coins, da kuma Smart Contract, amma kuma Ethereum suna da tsada, suna jan kudi sosai a duk wani transaction da aka yi akan Network dinsu

A 2017 lokacin da aka kirkiro Binance Smart Chain, sai mutane s**a huta da tsadan Ethereum, aka koma kan Binance saboda saukin Binance.
Yanzu kuma an samu wani sabon kamfanin mai suna OZC Smart Chain

Transactions dasu kusan zaka ce kyauta ne, basu sanar wa duniya ba sai da s**a gama BlockChain dinsu, kawai gani aka yi sun bayyana tare da sabon Coin din su, mai suna OZC Coin

https://www.ozc.org/invite?ref=6b0e78b7

Yanzu suna neman mutane, suna so duk seconds daya a dinga transaction sau miliyan daya akan Network din su, dan haka s**a ware kudaden suke bayar da dama wa duk wanda yayi rijista dasu, s**an bashi Dollars goma wanda zai samu daman mallakar Coins din su guda 44 nan take

Idan zaka je ka bincika haka Binance s**a zo da araha a 2017, a lokacin kyauta s**a dinga rabawa, kowane daya a Naira 43 a lokacin, sai ga Binance kwaya daya a yau a Naira dubu 155,000.
A lokacin wasu sun tara sama da guda dari, a yau nawa suke dashi?

Dan haka OZC smart chain dama ce garemu, ga wanda zai iya hakurin watanni 10 yaje ya sayi OZC ko yayi rijista dasu su bashi 10 USD ya saya guda 44
Ayi rijista dasu ta wannan link
👇👇👇👇
https://www.ozc.org/invite?ref=6b0e78b7

Suna bukatan:
Email.
Phone number.
Suna.
Password.
Idan ka kammala zasu tura maka confirmation zuwa Email dinka, sai kaje kayi activate.
Shike nan ka dawo ka duba zaka ga sun baka 10 USD wanda zaka mallaki OCS smart chain guda 44, idan sunyi reaching target zasuyi listing akan farashin $30 kimanin naira dubu 15

Daga nan aje Dashboard, ko Home, za'a ga Buy ICO (wato Initial Coin Offering), sai a saka 10 dollars da s**a bayar a saya
In sha Allah nan gaba za'a ga amfanin sa.

BUK da ABU sunayin bread Kai Kuma ka koma da digiri kana Kiran aiki🤔🤔. Akama Sana,a "yan, uwa matasa.
13/08/2021

BUK da ABU sunayin bread Kai Kuma ka koma da digiri kana Kiran aiki🤔🤔.

Akama Sana,a "yan, uwa matasa.

Address

Ikoyi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA YOUTH posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to AREWA YOUTH:

Share