Gidan Mawakan Fairah

Gidan Mawakan Fairah Umar M Sharif Tashir Mawakin Fairah Yanawa Kowa Fatan Alhairi

14/12/2025

05/07/2024

Sabuwar Kasidar Mu Tasamu Fitowa Ga Mai Bukata Tana Nan A YouTube Channel Nawa 👉 GWASKAN GARKUWA TV Kokuma A Tuntubemu A Whatsapp 08133203197

20/12/2023

Uhm Muma Yau Bari Muce Wani Abu Gami Da Soyayya Masoyaaaaa

TO MASOYA GA MA A NAR SOYAYYAA

Na (1) Soyayya na nupin kyauta tawa juna ta hanyar gaskiya da rukon amana

Na (2) Soyayya na nupin taimakawa masoyi a lokacin da yake tsananin bukata

Na (3) Soyayya na nupin taya masoyi dariya koh kuka

Na (4) Soyayya na nupin Zaman lpy da kaunar juna gami da kyautatawa zukata

Na (5) Soyayya na nupin yabo da begen juna ta hanyar da da dan kalamai masu sanyaya zukata

Na (6) Soyayya na nupin pidda masoyi daga kunci ko damuwa

Na (7) Soyayya na nupin fashimtar halin da masoyi yake ciki farin ciki ko a ka sin haka

Na (8) Soyayya na nupin karewa wa abin sonka

Na (9) Soyayya na nupin sallamawa kaji zakai komai domin farin cikin masoyinka

Na (10) Soyayya na nupin bada rai pansa wa abin kaunarka

Ya Allah kahadamu da masu kaunarmu da gaskiya dan uwa idan kayi kinyi farin ciki kuce ameen summa ameen

14/04/2023

Alhamdu Lillahi Ya Allah Kakarbi Ibadunmu Sabi Da Fiyayyan Halitta Annabi Muhammadu (S A W)

Address

Iju Water Works

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Mawakan Fairah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Gidan Mawakan Fairah:

Share