Miyatti Allah Jumu'at Mosque Rigasa

Miyatti Allah Jumu'at Mosque Rigasa Babban Masallacin Jumu'ah na Miyatti Allah da ke Maƙarfi Road Rigasa Kaduna.

22/05/2026
14/05/2026

Karatun littafin شرح المنظومة الحائية لابن أبي داود tare da Sheikh Abdullahi Ibn Yahuza.

08/05/2026

Muhadara tare da SHEIKH ABDULLAHI IBN YAHUZA
JUMA'AT MOSQUE MIYATTI ALLAH RIGASA KADUNA

08/05/2026

Tafsirin Alƙur'ani mai girma na mako - mako tare da Sheikh Abdullahi Ibn Yahuza.

02/05/2026

Mu dai mun faɗi iya abin da za mu iya faɗa. Kuma wannan ya zama jan kunne ga duk wanda zai shigo nan gaba yayi mana alƙawarin banza.

01/05/2026

Khuɗbar Jumu'ah

Tare da Malam Ibrahim Ahmad

1/5/2026 ~ 13/11/ 1447AH

27/03/2026

NASIHA DAGA BAKIN SHEHIMMU
SHEIKH ABDULLAHI IBN YAHUZA

SABON SHUGABAN JIBWIS NA GUNDUMAR RIGASA!Muna addu'a Allah Ya taya ka riƙo Sheikh Abu Sufyan Dunbulun. Shi kuma Marigayi...
27/03/2026

SABON SHUGABAN JIBWIS NA GUNDUMAR RIGASA!

Muna addu'a Allah Ya taya ka riƙo Sheikh Abu Sufyan Dunbulun. Shi kuma Marigayi Alh. Ahmad Duka Allah Ya gafarta masa Ya haskaka makwancinsa.

Innalillahi wainna ilaihi rajiun..!!!Sallar Janaizar Alhj Sheik Ahmad Duka (shugaban Kungiyar Izalatul bidi'a wa ikaamat...
25/03/2026

Innalillahi wainna ilaihi rajiun..!!!

Sallar Janaizar Alhj Sheik Ahmad Duka (shugaban Kungiyar Izalatul bidi'a wa ikaamatussunnah) na gundumar rigasa da kewaye.
ubangiji Allah ya Jikanshi da Rahman ya Gafarta masa (Ameen)🤲🤲🤲

SHEIKH ABDULLAHI IBN YAHUZA RAMADAN TAFSEER FROM MIYATTI ALLAH JUMA'AT MOSQUE RIGASA KADUNA
23/03/2026

SHEIKH ABDULLAHI IBN YAHUZA
RAMADAN TAFSEER
FROM MIYATTI ALLAH JUMA'AT MOSQUE RIGASA KADUNA

Address

Maƙarfi Road Rigasa
Igabi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Miyatti Allah Jumu'at Mosque Rigasa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share