Jibwis Guri

Jibwis Guri shafin kunguyar Izala na KARAMAR hukumar Guri Jihar Jigawa Don yada Addinin Musulunci

In Sha Allah wannan Lahadi mai zuwa Kwamitin da'awa zai dira a unguwar Gabas (JUNCTION DIN MAMA MAI UNGUWA,GURI)
14/08/2026

In Sha Allah wannan Lahadi mai zuwa Kwamitin da'awa zai dira a unguwar Gabas (JUNCTION DIN MAMA MAI UNGUWA,GURI)

03/05/2026
20/03/2026

8:30 zamu gabatar da Sallar idi a filin idi na Guri LG
insha Allah.sorry for lat Announcement

Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji‘ūnShugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) ta Ƙasa, Sheik...
21/01/2026

Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji‘ūn

Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS) ta Ƙasa, Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau,
yana sanar da dukkan ‘yan uwa Musulmi da mambobin Kungiyar JIBWIS rasuwar:

Sheikh Habibu Yahaya Kaura
Shugaban Working Committee na Kungiyar JIBWIS ta Ƙasa, wanda Allah Maɗaukakin Sarki ya karɓi rayuwarshi bayan jinya da yayi fama da ita.

Za a gabatar da Sallar Jana’iza da misalin karfe 4:30 na yamma, a Hedikwatar Kungiyar JIBWIS,
Utako Bega Junction, Abuja.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki da Ya jiƙan marigayin, Ya gafarta masa kura-kuransa, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa, kuma Ya ba iyalansa, ‘yan uwa da al’ummar Musulmi haƙuri da juriyar wannan babban rashi.

JIBWIS Nigeria.

Assalamu alaikumBarka da juma'a Albarkacin wannan Rana wane Rance zaku bawa Allah Wanda zai ninka muku zuwa ribi maras a...
26/12/2025

Assalamu alaikum
Barka da juma'a Albarkacin wannan Rana wane Rance zaku bawa Allah Wanda zai ninka muku zuwa ribi maras adadi
Domin cin wannan gajiyar zaku iya taimakawa marayun wannan foundation na Abdurrahman bin auf foundation Guri

Xaku iya taimakawa ta wannan asusun

ACC No:-2196890614

ACC Nm:-ABDURRAHMAN IBN AWF FOUNDATION GURI

BANK NAME :-UBA BANK
Domin Neman Karin bayani
Ameer :-Muhd Iguda
07036113693

Address

Adiyani Road Guri
Hadejia

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Guri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share