ISAH MUSA JR.

ISAH MUSA JR. ISLAM

Gwamnatin Jihar Kaduna za ta Daukaka Karar Zakzaky zuwa babban kotun kasaGwamnatin jihar Kaduna ta ɗaukaka ƙara akan sak...
30/07/2021

Gwamnatin Jihar Kaduna za ta Daukaka Karar Zakzaky zuwa babban kotun kasa

Gwamnatin jihar Kaduna ta ɗaukaka ƙara akan sakin Sheikh Ibraheem Zakzaky da babban kotun ƙasa dake jihar ta yi a ranar larabar da gabata 28 July 2021.

Mai shari'a Gideon Isa Kurada shi ne alkalin da ya jagoranci wannan shari'a tun da daga farko har ƙarshe, kuma ita gwamnatin jihar Kaduna, ita ce ta shigar da ƙarar Sheikh Zakzaky da mai ɗakinsa a gaban kotu.

An ɗauki kusan shekaru uku ana gabatar da wannan shari'a ɗin, duk da cewa an shaidi al'umma da daman gaske sun shaidi wannan alkalin akan tsattsauran ra'ayi na aiki da tsarin doka ba tareda ƙar6ar cin hanci ba, kuma wanda kuɗi ko ƙarfin iko basu juya shi.

Yanzu dai Nasir Elrufa'i ya ce bai yarda hukuncin ba, kuma zai ɗaukaka ƙara.

Ko me za ku ce kan hakan ?

Eid Mubarak from Land of our heroes😍😍
13/05/2021

Eid Mubarak from Land of our heroes😍😍

29/12/2020
Masha Allah
22/01/2020

Masha Allah

01/09/2019

''You can't control everything. Sometimes you just need to relax & have faith that things will work out.🙏🙏🙏

24/08/2019
09/05/2019

No matter how many thousands of people will attend your janaxa funeral and no matter what great thing they might say about you.....by the end of night they'll go home spend time with family and go to sleep. A few days later they'll forget about you and your death will become old news. At this point you will realise and say ''it doesnt matter what i did for the people as they no longer remember me,but i did for the sake of the one who never forget is really counts.

07/05/2019

Idan Allah yayima arxiki ka gode masa ta hanyar data dace domin wani yabi fiye da duk irin salon da kabi wajen samun nasara amma bai samu ba,kayi naxari da lafiyayyen tunani ka xama rahma ga al ummar musulmi II

05/05/2019

giving more charity+reading holy quran daily+attending tafsir+seeking of forgiveness+rememberance of Allah+salatinnabiyyi and more

24/04/2019

-1-Beauty is not guarantee to marriage -2- falling sick does not mean you are about to die -3- getting rich is not the definition of prosperity -4- building a nice house is not enjoying -5- sleeping on an expensive bed does not bring you sound sleeping

Address

Yan Kosai
Gwammaja

Telephone

+2348101882744

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ISAH MUSA JR. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share