Massallacin Malam Muhammad Baba Gusau

Massallacin Malam Muhammad Baba Gusau

Amr bil Maroof wa Nahi ‘anil Munkar is an important aspect of Islam.

Assalamu Alaikum,Muna sanar da al'ummar Musulmi cewa, Dr. Ibrahim Idris Jos (Darus-Sa'ada) ne zai gabatar da karatun Taf...
18/02/2026

Assalamu Alaikum,

Muna sanar da al'ummar Musulmi cewa, Dr. Ibrahim Idris Jos (Darus-Sa'ada) ne zai gabatar da karatun Tafsirin azumin bana, in sha Allah, tun daga gobe.

Allah ya ba mu ikon amfana, ya kuma karbi ayyukan mu

Assalamu Alaikum.SANARWA.A amadadin wannan Masjid Ina mai amfani da wannan dama in sanar da Alummar musulmi musamman mut...
29/03/2022

Assalamu Alaikum.

SANARWA.

A amadadin wannan Masjid Ina mai amfani da wannan dama in sanar da Alummar musulmi musamman mutanen Jahar Zamfara da kewaye cewa insha Allah Sheikh Musa Yusuf Asadussunah Shi ne babban Malami bako wanda zai gabatar tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma a cikin watan Ramadanan shekara ta 1443/2022.

Allah ya bamu rayuwa mai albarka da arzikin Ikhlasi.

Kwamitin Massallaci.

إن شاء الله اليوم هو الحفل الختامي لمسابقة تحفيظ القرآن التي اختتمت لتوها لمدرسة تحت هذا المسجد.
22/12/2021

إن شاء الله اليوم هو الحفل الختامي لمسابقة تحفيظ القرآن التي اختتمت لتوها لمدرسة تحت هذا المسجد.

SANARWA/GAYYATAAssalamu AlaikumMuna masu farin cikin Sanar da Al'ummar Musulmi cewa; SHEIKH AHMAD BN UMAR KANOMA ZAI GAB...
05/12/2021

SANARWA/GAYYATA

Assalamu Alaikum

Muna masu farin cikin Sanar da Al'ummar Musulmi cewa; SHEIKH AHMAD BN UMAR KANOMA ZAI GABATAR DA WA'AZI TSAKANIN MAGRIBA ZUWA ISHA'I RANAR TALATA 7th December 2021.

Allah ya bada Sa'ar Zuwa.

Sahannu
Committee.

An Kammala Karatun Littafin da Limamin Masallacin Uthaimin ya wallafa...Sheikh Kabiru Umar Maru a karon farko cikin MASA...
15/05/2021

An Kammala Karatun Littafin da Limamin Masallacin Uthaimin ya wallafa...Sheikh Kabiru Umar Maru a karon farko cikin MASALLACIN MALAM MUHAMMAD BABA GUSAU dake IBB LAYOUT.

Littafi mai bayani akan Girma da falalar Yin Sallama a adinin Musulunci bisa ga karantarwar Kitabu was sunnah.

An Sami Halartar dattawa da daliban ilimi dake cikin babban birnin Jiha, Gusau Zamfara. An fara karatun Ya'u 3rd Shawwal 1442 daidai da 15th May 2021 da misalin 9:00am zuwa 3:00PM

An samar da abinci kamin dasa aya.
Allah ya bada lada.

14/05/2021

Alhamdulillah Ala Ni'imatil Islam.

Address

IBB Layout
Gusau

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348166407368

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Massallacin Malam Muhammad Baba Gusau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Massallacin Malam Muhammad Baba Gusau:

Share

Category