King Moyi Poultry & Agro Farm

King Moyi Poultry & Agro Farm Barka da zuwa King Moyi Poultry & Agro Farm. Shafin da ke koya muku dabarun kiyon kaji na zamani, samar da ingantaccen naman kaza, kwai, da kuma tsuntsaye.

Manufarmu ita ce dogaro da kai ta hanyar noma da kiyo.๐Ÿ”๐ŸŒพ

๐Ÿ“ฉ DM for orders & enquiries

๐ŸŒ™ Barka da Sallah (Eid Mubarak) daga daukacin iyalan King Moyi Poultry & Agro Farm! ๐ŸŒพA wannan lokaci mai albarka na shag...
27/05/2026

๐ŸŒ™ Barka da Sallah (Eid Mubarak) daga daukacin iyalan King Moyi Poultry & Agro Farm! ๐ŸŒพ
A wannan lokaci mai albarka na shagalin Sallar Eid al-Adha (Sallah Babba), muna mika gaisuwa da godiya ta musamman ga dukkan masoyanmu, abokan cinikinmu, da wadanda muke kasuwanci da su. Muna rokon Allah ya sanya wannan rana ta kasance mai cike da farin ciki, zaman lafiya, da yalwar arziki a gare ku da iyalanku.
Mun gode kwarai da gaske da kuke tare da mu a tafiyarmu ta fannin noma da kiwo. A yi biki lafiya! ๐ŸŽ‰โœจ

๐Ÿ“ Kiwon Kazar Hausa A Sauฦ™aฦ™e ๐Ÿ“Masu kiwon kaji ku sani ๐Ÿ‘‡Kazar Hausa tana da tsarin girma daban da kajin broiler ko noile...
23/05/2026

๐Ÿ“ Kiwon Kazar Hausa A Sauฦ™aฦ™e ๐Ÿ“
Masu kiwon kaji ku sani ๐Ÿ‘‡
Kazar Hausa tana da tsarin girma daban da kajin broiler ko noiler. Saboda haka, ko da ana ba ta ingantaccen abinci da kulawa mai kyau, ba za ta yi saurin kiba da nauyi kamar kajin zamani ba.
Amma fa, idan aka kula da ita yadda ya kamata: โœ… Tana samun lafiya
โœ… Tana da juriya sosai
โœ… Tana yin kyau da ฦ™arfi
โœ… Kuma tana rayuwa cikin sauฦ™i a gida ko gona
Babbar faโ€™idar Kazar Hausa ita ce yawan haihuwa da saurin ฦ™ara yawa idan aka ba ta kulawa da haฦ™uri.
Kaza ษ—aya na iya zama babban garke cikin ษ—an lokaci idan ana kyankyasar ฦ™wai da kula da ฦ™ananan kajin yadda ya kamata. ๐Ÿฃ

๐Ÿ“Œ KING MOYI POULTRY & AGRO FARM
Muna kawo muku ilimi da dabarun kiwon kaji cikin sauฦ™i.

Idan kana son koyan yadda ake kiyo cikin sauki ba tare da asara ba, yi 'following' King Moyi Poultry & Agro Farm wannan shafin kuma ka danna 'Like'. Zamuyi tafiyar nan tare!

๐Ÿ”๐Ÿ’Š Ka san cewa vitamins suna da muhimmanci sosai ga kaji?Vitamins suna taimakawa wajen: โœ… ฦ˜ara lafiyaโœ… ฦ˜arfafa immunityโœ…...
23/05/2026

๐Ÿ”๐Ÿ’Š Ka san cewa vitamins suna da muhimmanci sosai ga kaji?
Vitamins suna taimakawa wajen: โœ… ฦ˜ara lafiya
โœ… ฦ˜arfafa immunity
โœ… Rage stress
โœ… ฦ˜ara girma
โœ… ฦ˜ara egg production ๐Ÿฅš
๐Ÿ“Œ Musamman lokacin: โ˜€๏ธ Zafi mai yawa
๐Ÿ’‰ Bayan vaccination
๐Ÿšš Bayan transportation
๐Ÿ˜ข Lokacin rashin lafiya
โš ๏ธ Rashin vitamins na iya sa kaji: โŒ Su yi rauni
โŒ Su rage cin abinci
โŒ Su rage girma
๐Ÿ” Kaji masu lafiya = Kulawa + Vitamins masu kyau ๐Ÿ’ฏ๐Ÿ”ฅ
โ“ Wane vitamin kake amfani da shi a farm ษ—inka?
Rubuta amsarka a comment ๐Ÿ‘‡๐Ÿ’Š๐Ÿ”

Idan kana son koyan yadda ake kiyo cikin sauki ba tare da asara ba, yi 'following' King Moyi Poultry & Agro Farm wannan shafin kuma ka danna 'Like'. Zamuyi tafiyar nan tare!

๐Ÿฅš๐Ÿ”ฅ Kana son layers ษ—inka su riฦ™a yin kwai sosai?To ka kula da abincinsu sosai ๐Ÿ’ฏ๐Ÿ”โœ… Layer mash mai kyauโœ… Calcium domin ฦ™ar...
22/05/2026

๐Ÿฅš๐Ÿ”ฅ Kana son layers ษ—inka su riฦ™a yin kwai sosai?
To ka kula da abincinsu sosai ๐Ÿ’ฏ๐Ÿ”
โœ… Layer mash mai kyau
โœ… Calcium domin ฦ™arfafa ฦ™wai
โœ… Vitamins
โœ… Ruwa mai tsafta kullum
๐Ÿ“Œ Ka tuna: Kaza mai rashin abinci mai kyau ba zata yi kwai sosai ba ๐Ÿ˜ข
โš ๏ธ Rashin calcium na iya sa: โŒ ฦ˜wai su yi laushi
โŒ Rage egg production
๐Ÿ”๐Ÿฅš Kula da feed = ฦ˜ara yawan kwai ๐Ÿ”ฅ
โ“ Layers ษ—inka suna yin kwai sosai kuwa?
Rubuta amsarka a comment ๐Ÿ‘‡๐Ÿฅš๐Ÿ”ฅ

Idan kana son koyan yadda ake kiyo cikin sauki ba tare da asara ba, yi 'following' King Moyi Poultry & Agro Farm wannan shafin kuma ka danna 'Like'. Zamuyi tafiyar nan tare!

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! ๐ŸŽ‰ Hauwa'u K M Phatygie, Sagir Yusuf Birnin...
22/05/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! ๐ŸŽ‰ Hauwa'u K M Phatygie, Sagir Yusuf Birnin-Magaji, Sadiqu Tahir Abdullahi Kolo, Abu Usman, Aisha Sani, Anwar Abdullahi Danfanta Gabari, Ahmad Fatima, Abdoulahi Abd Bari, ู…ุญู…ุฏู…ุฏุซุฑุญู…ุฒุฉ ู…ุญู…ุฏู…ุฏุซุฑุญู…ุฒุฉ, Zahra'u Ahmad, Mubarak Bello Garba, Maman Nana Fillanci, Khadija Ahmad, Fatima Mohammad, Momy Zeey Beby, Ibrahim Murtala, Mohammerd Ibrahim

ABINCI MAI KYAU GA BROILERS๐Ÿ”๐Ÿ”ฅ Kana son broilers ษ—inka su yi girma da sauri?To ka kula sosai da abincinsu ๐ŸŒฝ๐Ÿ’ฏโœ… Starter fee...
20/05/2026

ABINCI MAI KYAU GA BROILERS
๐Ÿ”๐Ÿ”ฅ Kana son broilers ษ—inka su yi girma da sauri?
To ka kula sosai da abincinsu ๐ŸŒฝ๐Ÿ’ฏ
โœ… Starter feed โ€” domin ฦ™ananan chicks
โœ… Grower feed โ€” domin girma mai kyau
โœ… Finisher feed โ€” domin ฦ™ara nauyi
๐Ÿ“Œ Ka tabbata: ๐Ÿ’ง Ruwa yana da tsafta
๐ŸŒฝ Feed yana da quality
๐Ÿงผ Wurin yana da tsafta
โš ๏ธ Abinci mara kyau yana rage girma kuma yana kawo asara ๐Ÿ˜ข
๐Ÿ” Broiler mai kyau = Kyakkyawan feed + Kulawa ๐Ÿ”ฅ
โ“ Wane feed kake amfani da shi a farm ษ—inka?
Rubuta amsarka a comment ๐Ÿ‘‡๐Ÿ”ฅ

Idan kana son koyan yadda ake kiyo cikin sauki ba tare da asara ba, yi 'following' King Moyi Poultry & Agro Farm wannan shafin kuma ka danna 'Like'. Zamuyi tafiyar nan tare!

๐Ÿ”๐Ÿšจ KA SAN ALAMOMIN NEWCASTLE DISEASE?Newcastle na daga cikin cututtukan kaji mafi haษ—ari ๐Ÿ˜ขGa wasu alamomi da zaka gani:โŒ...
19/05/2026

๐Ÿ”๐Ÿšจ KA SAN ALAMOMIN NEWCASTLE DISEASE?
Newcastle na daga cikin cututtukan kaji mafi haษ—ari ๐Ÿ˜ข
Ga wasu alamomi da zaka gani:
โŒ Kaji suna yin shiru sosai
โŒ Rashin cin abinci
โŒ Wahalar numfashi
โŒ Juya wuya (twisted neck)
โŒ Gudawa mai kore ko fari
โŒ Mutuwar kaji suddenly
โš ๏ธ Idan baka kula da wuri ba, cutar na iya yaduwa cikin sauri!
โœ… Ka tabbata kana: ๐Ÿ’‰ Yin vaccination
๐Ÿงผ Tsaftace farm
๐Ÿ’ง Ba ruwa mai tsafta
๐Ÿ“Œ Rigakafi yafi magani sau dubu ๐Ÿ’ฏ
โ“ Ka taษ“a fama da Newcastle a farm ษ—inka?
Rubuta amsarka a comment ๐Ÿ‘‡๐Ÿ”๐Ÿ”ฅ

Idan kona son koyan yadda ake kiyo cikin sauki ba tare da asara ba, yi 'following' King Moyi Poultry & Agro Farm wannan shafin kuma ka danna 'Like'. Zamuyi tafiyar nan tare!

19/05/2026

Sau nawa kake ciyar da kajinka a rana?

๐Ÿšจ๐Ÿ” Babban kuskuren da yake kashe kaji a farm ba tare da mutane sun sani ba!Mutane da yawa suna: โŒ Cika kaji a wuri ษ—ayaโŒ...
18/05/2026

๐Ÿšจ๐Ÿ” Babban kuskuren da yake kashe kaji a farm ba tare da mutane sun sani ba!
Mutane da yawa suna: โŒ Cika kaji a wuri ษ—aya
โŒ Rashin tsafta
โŒ Ba ruwa mai kyau
โŒ Canza feed ba tare da hankali ba
Sai daga baya su fara fama da: ๐Ÿ˜ข Cuta
๐Ÿ˜ข Rashin girma
๐Ÿ˜ข Mutuwar kaji
๐Ÿ“Œ Sirri kuwa shine: โœ… Tsafta
โœ… Kulawa kullum
โœ… Abinci mai kyau
โœ… Rage stress
ฦ˜ananan kuskure na iya kawo babban asara โš ๏ธ
โ“ Wane kuskure ka taษ“a yi a kiwon kaji?
Rubuta amsarka a comment ๐Ÿ‘‡๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”

Idan kona son koyan yadda ake kiyo cikin sauki ba tare da asara ba, yi 'following' King Moyi Poultry & Agro Farm wannan shafin kuma ka danna 'Like'. Zamuyi tafiyar nan tare!

Address

Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when King Moyi Poultry & Agro Farm posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share