IMN Record

IMN Record THIS IS SOME OF THE RECORD OF ISLAMIC MOVEMENT IN NIGERIA HAVE.

15/12/2022

Kadan daga cikin RASHIN IMANIN DA YAN NIGERIA SUKAYI MURNA DA SHI...

24/11/2022
24/11/2022

“Through patience great things are accomplished.”- Imam Ali Ibn Abi Talib (SA)



18/11/2022

24/11/2022

Abubuwa Hudu Da Bai Kamata Ka Yi Watsi Da su A Rayuwarka Ba:

(1). Kada ka bar godiya, sai ka haramta wa kanka kari {Lalle ne idan kun gode, hakika, Ina kara muku} (Kur’an 14:7).

(2). Kada ka bar ambaton Allah, sai ka haramta wa kanka tunawa (ambato) na Ubangiji, {Saboda haka ku tuna Ni, Ni ma sai in tuna ku} (Kur’an 2:152).

(3). Kada ka bar addu’a, sai ka haramta wa kanka amsawa {Ku roke ni, sai in amsa muku} (Kur’an 40:60).

(4). Kada ka bar neman gafarar Ubangiji, sai ka haramta wa kanka tsira {Kuma Allah bai kasance Mai yi musu azaba ba alhali kuwa suna masu neman gafararSa} (Kur’an 8:33)

Allah Ya sa mu dace

https://t.me/JawadAdamuTsoho

--Jawad Adamu Tsoho

24/11/2022

AN SAKE YI WA SHAIKH YAKUB YAHYA KATSINA AIKIN FIƊA (Surgery)

A yau Talata aka sake shiga ɗakin theater tare da Malam Yakub Yahya, inda aka yi masa gyara a kan aikin fiɗa da aka yi masa a shekarun baya.

Da taimakon Allah an yi nasarar yi masa wannan aikin kuma yanzu haka ya na samun sauƙin jikin sa a wata Asibiti mai zaman kanta.

Muna ƙara bukatar addu'o'in yan’uwa, Allah Ya ƙara masu Lafiya.

Allah Ya baiwa jagora Sayyid Zakzaky (H) lafiya da mai ɗakinsa.


22Nov2022

Address

No 50 Danmarna Street Gabagawa Lelaiya. Ingawa
Gunduma

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when IMN Record posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to IMN Record:

Share