First Aid Group of Jibwis Liji Branch

First Aid Group of Jibwis Liji Branch It's for Sunnah

24/02/2026
23/02/2026
12/02/2023

Ni'imal Hal.

19/11/2019

Assalamu Alaikum wa ikhwaniy wa akhwatiy fillah

Izalah Ikon Allah
07/04/2019

Izalah Ikon Allah

20/08/2018

On this blessed day, may you get what you have been praying for. May all your supplications be answered. May every tear that has fallen down your cheek because of worldly disappointments be equivalent to the best rewards in Paradise. Aameen.
Good Morning!!!

Qala Ta'ala: "Wallazina jahadu fina lanahdiyannahum subulana, wa innallaha la ma'almuhsinin" FASSARA:-Allah madaukakin s...
16/03/2018

Qala Ta'ala: "Wallazina jahadu fina lanahdiyannahum subulana, wa innallaha la ma'almuhsinin"

FASSARA:-

Allah madaukakin sarki ya ce: "Duk Wanda yayi kokari a tafarkin mu, da sannu zamu shiryar dashi akan hanyoyin mu, kuma lallai Allah yana tare da masu kyautatawa".

TAMBIHI:

Ya kai dan uwa da ka yarda ka bada lokacin ka da rayuwar ka dama dukiyar ka domin daukaka addinin Allah! To ga albishir Allah yana yi maka na cewa tabbas zai shiryar dakai akan tafarkokin sa, amma ka sani dole ne ya zama duk aikin da zaka yi, kayi domin Allah(SWT) da kuma neman yardar sa. Ya Allah kasa dukkan ayyukan mu su zama karbabbu agare ka. Barkan mu da Juma'a. Naku har kullum

{K. WALIYULLAH LIJI},

Mu wuni lafiya.

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah!Ina yiwa kowa fatan alkhairi.Na Ku a koda Yaushe.(K. WALIYULLAH LIJI)
12/12/2017

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah!

Ina yiwa kowa fatan alkhairi.
Na Ku a koda Yaushe.(K. WALIYULLAH LIJI)

29/05/2017

Happy Ramadan Kareem

14/02/2017

Assalamu Alaikum, da fatan dukkannin 'yan uwana 'yan Agaji kuna lafiya

Address

Emir Street New Liji
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when First Aid Group of Jibwis Liji Branch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share