28/09/2016
Bakowa bane mutumin banza
Kuma bakowa bane mutumin kirki
Mutun hudu (4) ne kawai nake neman yardarsu
(1) Allahn da yahalicce ni
(2) manzon Allah
(3),,Iyayena
(4) Malamaina
Mutun hudu (4) Suke kaika gahalaka
(1) Zuciya
(2) Shaidan
(3) Mace.
(4) Mummunan aboki
Kada kayarda da abu hudu (4)
(1) Munafiqi
(2) Maci amana
(3) Mahaainci
(4) Makaryaci
Abu hudu (4) yana kawo nasara
(1) Jajircewa
(2) Tausayawa
(3) Tawakkali
(4) Juriya
Abu hudu (4) nakai mutun Wuta
(1) Girman kai
(2) Zalunci
(3) Jahilci
(4). Sa6on Allah
Abu hudu (4) Nakai mutun aljanna
(1) Bin dokokin Allah
(2) Touhidi
(3) Anbatan Allah
(4) Sadaka
Kataimaka da Abu hudu (4)
(1) Alkhairi
(2).Shukashi
(3) Rayashi
(4) Aikatashi
Idan kana son kaxamo mai shuka alkhairi
To duk inda ka ganshi kayi kokarin aikatashi
Allah kabamu daman aikata aikin alkhairi arayuwan mu