Fityanul Islam Funakaye, L.G.A, Gombe State, Nigeria

Fityanul Islam Funakaye, L.G.A, Gombe State, Nigeria Saboda Sanar da members din kungiya abinda ya shafi aikin agaji, da kuma sanar da mutane wasu abubuw

19/04/2026

FUNAKAYE NORTH JOIN AID EMIR'S MOSQUE 2026. MUSLIM ARE NOT TERRORIST

19/04/2026

TARON QUNGIYOYIN AGAJI NA AREWACIN GOMBE NA HADAKA A MASALLACIN KOFAR FADAN FUNAKAYE .

ALLAH YA HADAKAN MUSULMI BAKI DAYA.

17/04/2026

Karatun littafin ishimawi na makomako .A RAJAH MASJID BAJOGA.

26/03/2026

Aslm.
Bayan gaisuwa da fatan alkairi.
Ina Kira zuwa ga Yan"uwa wadanda suke furta munanan kalamai akan jagororimmu.
Suna iya kokarinsu don kubutar da Khalifa.
Baza su kwatoshi da karfiba, maganan Yana gaban kotu.
Yana da kyau mu kiyaye bakinmu.
Muci gaba da addu'a Allah ya amintar da Khalifa alfarman manzon rahama sallalahu alaihi wasallam.

20/03/2026
Sallan edi daga masallacin Mai martaba sarkin funakaye alhaji yakubu Muhammad kwairanga
20/03/2026

Sallan edi daga masallacin Mai martaba sarkin funakaye alhaji yakubu Muhammad kwairanga

Masha Allah. Allah ya nuna mana na badi daranmu da lafiyan mu.
17/03/2026

Masha Allah.

Allah ya nuna mana na badi daranmu da lafiyan mu.

Muna gayyayar all ummah zuwa wajen Rufe tafsirin Alqur'ani mai girma daga Masallacin Alh Ahmadu Raja Bajoga gobe talata ...
16/03/2026

Muna gayyayar all ummah zuwa wajen Rufe tafsirin Alqur'ani mai girma daga Masallacin Alh Ahmadu Raja Bajoga gobe talata in Sha Allah.
Wanda shehu Ibrahim Dan goni Bajoga da
Alaramma sayyadi nasiru shehu Ibrahim Dan goni Bajoga suke gabatarwa
4:30 to 5:30 na yamma

ASLM A YAU LITININ AKE GAYYATAN YAN UWA MUSULMAI ZUWA WAJEN RUFE TAFSEER NA WANNAN MASALLACI WATO A.A RAJAH MASJID BAJOG...
16/03/2026

ASLM A YAU LITININ AKE GAYYATAN YAN UWA MUSULMAI ZUWA WAJEN RUFE TAFSEER NA WANNAN MASALLACI WATO A.A RAJAH MASJID BAJOGA. 16/03/2026.
9:00-10:00PM.
ALLAH YA BADA IKON ZUWA AMEEN.

Address

Gombe

Telephone

+2347040415404

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fityanul Islam Funakaye, L.G.A, Gombe State, Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Fityanul Islam Funakaye, L.G.A, Gombe State, Nigeria:

Share