24/08/2026
📚 KAI TSAYE TAFSIRIN ALKUR'ANI MAI GIRMA
Alhamdulillah, an gudanar da tafsirin Alqur'ani mai girma acikin suratul Gafir
GABATARWA
Sheikh Dr lawali Muhammad Kumo (Dr lawan kumo)
TIME
đź—“ Lokaci: 5:00am
📍 Wuri: Masallacin JIBWIS, shifa kumo garin limanKumo, Gombe, Nigeria.
Allah Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya ƙara masa ilimi mai amfani, Ya sanya wannan hudubah ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi da aiki nagari ga al'umma. Ameen.
DATE
đź“… 24/Agu, 2026 |
011/Rabi'ul Awwal/ 1448H
Cmrd Dan salafawah