24/08/2026
*Karatun Zauren Ilimi na Alkali Usman Umar Dake Unguwar Dawaki Layin Dr. Aliyu Modibbo Umar*
Wannan Shine cigaban karatun da Babban Malamin mu Sheikh Muhammad Bin Usman Gombe, ya gabatar yau Litinin 11/Rabi'ul Awwal/1448AH a zauren ilimi na Alkali Usman Umar.
Zaku iya shiga links dake kasa domin kallo da sauraron wadannan darrusa.
1οΈβ£. Mubahis fi ulumul Hadiths
π: https://youtu.be/Zm-HNE_yPWo?si=Awn7WwxppQQXjPLA
2οΈβ£. Bulugul Maram
π: https://youtu.be/HeS5xvxY_u0?si=ehcmhDTZOPL0J1Ro
Zaku Iya Bin Shafimmu a Telegram Domin Samun Karatuka:
π. https://t.me/+nujYi71KTlY2Y2Jk
Allah ya amfanar damu abunda muka saurara Amin.
Sheikh Muhammad Bin Usman Gombe