24/03/2026
Waɗanda suke buƙatar audio na daurar da Sheikh Musa Dawud Gombe ya fara gabatarwa yau, za ku iya shiga wannan Te legram l!nk da yake cikin comment domin ku saurara.
Littafin Al-ajurumiyyah.
Littafin Aqeedatul Wasiɗiyyah.
Allah ya ba mu ikon saurara da kuma aiki da abin da muka ji.