Abdallah Abare Assalafiy

Abdallah Abare Assalafiy الكتاب والسنة على منهج السلف الصالح... التصفية ثم التربية على المصفى
Don yaɗa Da'awa ta Koyarwan Sunnah, Tauheed da Aqidah.

Ba'a Karkashin Kowani Qungiya ko Ɗarika bah, Mu SALAFIYYU nane

06/09/2025

Mauleedi 📌📌📌

Tambaya 🤔🤔
06/09/2025

Tambaya 🤔🤔

09/06/2025

With Sheikh Baffa Hotoro – I'm on a streak! I've been a top fan for 8 months in a row. 🎉

09/06/2025

With Masoyin Imam Dr Idris Abdul'aziz – I'm on a streak! I've been a top fan for 8 months in a row. 🎉

09/06/2025

Big shout out to my newest top fans! Fatima Nuhu, Ismail Usman

18/04/2025
Ina Mamakin Wanda Suke Jin Dadin Rasuwar Mlm Idris Dutsen Tanshi 😭Shine Menene Dalilin Daya Sa Wasu Suke Wa Mlm Hassada ...
04/04/2025

Ina Mamakin Wanda Suke Jin Dadin Rasuwar Mlm Idris Dutsen Tanshi 😭

Shine Menene Dalilin Daya Sa Wasu Suke Wa Mlm Hassada abubuwan D Yawa Amma Bari Na Fadi Kadan Daga Ciki

1. Mlm Mutum ne Mai Tsoron Allah wanda Saboda Tsoron Allah D yake Wasu Suke Ganin Kamar mlm Dutsen Tanshi Zafinsa Yay Yawa Akan Komai To ku Sani Mlm Sbd Tsoron Allah sane Yasa y Kasance A Haka

2. Mlm Y Kasance Mutum ne Mai Fadar Gsky A Ko Ina Kuma Ko Kai Waye Baka Isa Yaji Tsoron ka Wajen Fada Maka Gsky ba

3. Mlm Mutum Ne Wanda Kaf Nigeria Bamu Da Malamin Tauhidi Kamar sa Wanda Sbd Tsabar Tauhidin Sane Wasu Suke Ganin Kamar Yana Wuce Gona Da Iri Wanda Kuma Shi Ilimin Tauhidi Ba Ko Bane Allah Ya Bashi Irin Wanan ba Sai Mutane Masu Sa.a Sbd Ilimin Tauhidi Shine Ilimin Sanin Allah Da Kuma Yacca Zaka Bautawa Ubangijin ka Batare Da Kayi Wani Kuskure Akan Hakan ba

4. Mlm Dutsen Tanshi Mutum Ne Wanda Baya Shiri Da Duk Wata Bidi'a Ma'ana Mlm Indai Annabi Muhammad s.a.w Baiyi Abu Ba Wanda zaace Shidin Nau'in Ibada ne Ga Ubangiji To Tabbas Mlm Baya Yadda da Irin Wadanan Abubuwan Wanda Wasu Sbd Yana Akan Wanan Ra'ayin Shine Suke Masa Ganin Kamar Mlm Ya fiye Zaqewa To ku Sani mlm Masoyin Allah ne Da Manzan sa

5. Mlm Dutsen Tanshi Mutum Ne Wanda Baya Karya Kuma Baya Shiri Da Mai yin Karyar Ko kai Waye

6. Mlm Dutsen Tanshi Mutum ne wanda Indai Bazaki Allah ba Sanan Bazakaiwa Annabi Muhammad s.a.w Biyayya ba To Anan Zaku Samu Matsala Dashi

7. MLM Dutsen Tanshi Mutum ne Wanda Ilimin Dayake Shi Zamu Dade Bamu Samu Malamin Dayake D Irin Ilimin Saba A Bangarori Daban Daban Wanda ya Hada Da Ilimin Bokon Babu Inda zaka layance Masa

8. Mlm Dutsen Tanshi Ya Mutu Ne A Daran Juma'a

9. Mlm Dutsen Tanshi Ya rasu ne Yana Maimaita Kalmar Shahada A Bakinsa Har Allah ya Dauki Ransa

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun Amma Wasu Dadi Suke ji Sbd mlm ya Rasu Wasu Ma Cewa Suke Kar Allah yay masa Rahama

To kusani Idanda mlm Dutsen Tanshi Ba Akan Hanya madaidaiciya y rasu ba Ku Fada mun Yacca za'a Ya mutu A Daran Juma

04/04/2025

Malami Koda Ya Mutu Rayayyene Jahili Koda Yana Raye Matacce Ne.
Allah Yajiƙan Dr. Idris Dutsen Tanshi.

01/04/2025

*SEVEN ESSENTIAL QUALITIES CHARACTERIZING IMAM DR. IDRIS ABDUL-AZEEZ*

1- Constant proclamation of *Monotheism (TAUHEED).*

2- Adherence to practical teachings of *Prophetic* *Traditions* (Sunnah)

3- Exposing and unveiling the *truth* at the right time.

4- Focus, Projection and long-term planning for *human development*
5- Resilience, courage and confidence in the times of *hardship* and *trial*
6- Sensitivity to potential threat confronting *humanity* .

7- Resistance to *intimidation and threats* from polytheists (Mushrikoon) and innovators (Ahlul-Bid'ah).

*We pray to Allah to grant him speedy and complete recovery. Amen* .

Engr Ayu a Abdullahi ✍️

31/03/2025

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Alhmdulillah Alhmdulillah Alhmdulillah.......
Malami kuma uba garemu Dr Idris Dr Tauhid Jiki da sauƙi kuma Alhmdulillah ya'u jiki yaƙara keu sosai kuma Alhmdulillah da sauƙi Adduoinku muna ganin tasirinsa Allah yaƙarawa Dr Tauhid lafiya Ameeen ya hayyu ya qayyum ........
Dr لا بأس طهور إن شاء الله
Dr ALLAH yaƙaramaka lafiya Ameeeen
Kadawo kacigaba da bawa Sunnah kariya Ameeeen summa Ameeeen.
Ƴan uwa Dalibai na nesa dana kusa akwontar da hankali acigaba da addu'a inshallah malam zedawo bakin daga ....
Sunnah Sunnah Sak .
Bidi'a Bidi'a Sam .
بقلم: جميل علي وزير جاهن بوشي.

31/03/2025

WALLAHI WALLAHI ALLAH YASANI IN INADA DAMUWA YANZU WALLAHI BATA WUCE TA RASHIN LAFIYAR DR IDRIS BA YA ALLAH KATASHI KA FADARSA 😭😭💔

31/03/2025

Naman Malamai Guba Ne
Dan Bello

Address

Hammadu Kafi Bypass Gombe
Gombe
771104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdallah Abare Assalafiy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share