Sheikh Zakariyya Bin Shehu Albornawy

Sheikh Zakariyya Bin Shehu Albornawy الأمر بالمعروف والنهي عن المنكر
Al amru bil ma'arufi wannahyu anil munkari

10/06/2026
09/06/2026

wannan itace qa'ida

''yan uwa mu kula da wannan

07/06/2026

Ga sadakatul jaariya ba tare da kasha wahala ba

06/06/2026

Innalillahi wainna ilaihi rajuun 😭 😭 😭 😭
Allah ya karbi rayuwar guda daga cikin malaman mu Malam Abubakar Saddiq Pharmacy Gombe Allah ubangiji yajikansa yayimasa rahama kusashi cikin addua Yan uwa .

Alhamdulillahi alazi bini'matihi tatimmu salihaatina me anfani da wannan dama ina me taya dan'uwanmu kuma kaninmu  ustaz...
23/05/2026

Alhamdulillahi alazi bini'matihi tatimmu salihaat
ina me anfani da wannan dama ina me taya dan'uwanmu kuma kaninmu
ustaz Abdurrahman umar sautu sunnah
bisa Ni'imar da Allah ya masa na Kammala Degree dinsa ta farko A jami'ar musulunci dake niger🇳🇪 republic
Allahu ya sanya Albarka cikin abinda akasamu na ilimi
Ameen ya Rabbal Aalamina

Dan'uwanku a musulunci

zakariyya Bin SHEHU AL-BORNAWY

AlhamdulillahMuna taya dan'uwan mu kuma Abokinmu(Idrisa Adamu Ahijo) murnar samun dama na yin Aure na farko cikin koshin...
26/04/2026

Alhamdulillah
Muna taya dan'uwan mu kuma Abokinmu(Idrisa Adamu Ahijo) murnar samun dama na yin Aure na farko cikin koshin lfy

Allah ya basu zaman lfy da zurriyyah dayyibah
Wadanda basu yiba Allah ya basu damaryi

Masu nemar Aure Allah ya basu dama
Masu neman haifuwa Allah ya basu
Masu neman lafiya Allah ya basu
Masu neman Arziqi Allah basu

25/04/2026

Mubi sabon dali
Alherin Allah ya kai gareku
Muna mika gaisuwa da kalmar godiya ga dukkannin 'yan uwa da abokan arziki na garin mubi

Assalamu Alaikum warahmatullahi

Address

Girei Petel

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Zakariyya Bin Shehu Albornawy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share