Masjid Abubakar As-Siddiq G.R.A Gashua

Masjid Abubakar As-Siddiq G.R.A Gashua Wanda Sheikh Abubakar Sale Ago, Ya Assasa. Allah Yasaka Masa Da Alkhairi.

Wannan Masallaci Ne Na Jama'a (Al-umman Musulmai) Domin kadaita Allah Shi Kadai Da Bauta, Hadi Da Karantar Da koyi Ga Annabin Mu Muhammad (Saw) Abisa Tafarkin Magabata Na kwarai.

Sanarwar Dawowa Karatu!!Amadadin Masjid Abubakar As-Siddiq Dake Mai-Aji Close GRA Gashua.Inn Shaa Allah,Ana Sanarda Dawo...
02/04/2026

Sanarwar Dawowa Karatu!!

Amadadin Masjid Abubakar As-Siddiq Dake Mai-Aji Close GRA Gashua.

Inn Shaa Allah,

Ana Sanarda Dawowa Karatukan da aka saba Ake Gabatarwa Kamar Haka:
1. Karatun Littafin Al-Fiqhul Muyassar Da Iyaye Mata
Duk Ranar Lahadi da Safe 5/4/2026

2. Karatun Littafin Umdatul Ahkam Da Maza
Duk Ranar litinin Tsakanin Maghrib zuwa Isha'i 6/4/2026

3. Karatun Al-Qur'an Da Sanin Ma'anoninSa Da Maza

Duk Ranar Talata Tsakanin Maghriba Zuwa Isha'i 7/4/2026

Tareda: Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)

Wanda Yaji Ko ya gani ya sanar da wanda bai ji ba bai gani ba.

Sanarwar Rufe Ramadan Tafsir Shekara Na 1447AH/2026CETareda: Mal. Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais) Da Alaramma Yakubu ...
16/03/2026

Sanarwar Rufe Ramadan Tafsir Shekara Na 1447AH/2026CE

Tareda: Mal. Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais) Da Alaramma Yakubu Sani Abubakar

Wanda Ake Gabatarwa A Masjid Abubakar As-Siddiq Dake Mai-Aji Close GRA Gashua, Karkashin Kungiyar Jibwis Gashua.

Wanda A Gobe Litinin 27 Ga Watan Ramadan Za'a Rufe A Farfajiyan Masallacin.

Kamar Yadda Aka Saba Bayan Sallan La'asar Da Misalin Karfe 5:00pm Zuwa 6:00pm.

*Note*
Kuma Ana Sanarwa Kamar Yadda Ake Gabatar da Iftar Tin Kamawar Wannan Watan, To Aranar Rufewa ma Ana Sanar da duk Mahalarta Rufe Karatun Su zo da Shirin Za'ayi Iftar Da su (Anyi tanaji Ga Hakan Inn shaa Allah).

NEMAN TAIMAKON KAYAN SAUTIN MASJID ABUBAKAR AS-SIDDIQ DAKE MAI-AJI CLOSE G.R.A GASHUA, YOBE STATE NIGERIA DOMIN FARA RAM...
16/02/2026

NEMAN TAIMAKON KAYAN SAUTIN MASJID ABUBAKAR AS-SIDDIQ DAKE MAI-AJI CLOSE G.R.A GASHUA, YOBE STATE NIGERIA DOMIN FARA RAMADAN TAFSIR NA BANA 1447AH/2026CE

NEMAN TAIMAKON KAYAN SAUTIN MASALLACI DA ZAICI KUDI NAIRA #400,000

Don Turo Gudumowar Ku.
Account Number:
7035807019
Moniepoint
Aminu Mustapha

SANARWA
Daga Sakataren Masallaci:
Malam Ibrahim Soja
Ta Hannu
Financial Secretary
Mamman Maina Lawan

Sanarwan Muhadarah Wanda Za'a Gabatar Yau Litinin Inn shaa Allah.Tsakanin Maghriba Zuwa Isha'i.
16/02/2026

Sanarwan Muhadarah Wanda Za'a Gabatar Yau Litinin Inn shaa Allah.
Tsakanin Maghriba Zuwa Isha'i.

Assalamu Alaikum Masjid Abubakar As-Siddiq Dake Mai-Aji Close GRA Gashua, Na Gayyatar Al-ummah zuwa gagarumin Muhadara A...
14/02/2026

Assalamu Alaikum

Masjid Abubakar As-Siddiq Dake Mai-Aji Close GRA Gashua, Na Gayyatar Al-ummah zuwa gagarumin Muhadara Akan Azumi.
Tareda: Dr. Yunusa Shanu (Al-Gashwawi)

Wanda Zai Kasance Kamar Haka:
Ranar: Litinin 16/February/2026
Lokaci: Tsakanin Maghriba Zuwa Isha'i
Wuri: Acikin Masallacin Inn shaa Allah.

Sanarwa:
Mal. Ibrahim Garba (M. Ibrahim Soja)
Secretary To The Masjid.

Assalamualaikum Amadadin Wannan masallaci Mai Albarka Muna Masu Mika sakon ta'aziyya ga Babanmu Kuma Malamin mu wato Ya-...
06/10/2025

Assalamualaikum

Amadadin Wannan masallaci Mai Albarka Muna Masu Mika sakon ta'aziyya ga Babanmu Kuma Malamin mu wato Ya-Bukar Bisa Rashin Matarsa Da Yayi jiya Agarin Damaturu Kuma akayi Jazanta a can.

Allah Yajikanta Da Rahama Yagafarta Mata Yasa Aljannar Firdaus itace makoma agareta, Yakuma Bawa yan'uwanta Da Dangunta Hakurin Rashi.

Innalillahi Maa Akhaza Walahu Maa A'da wakullu sha'in indahu Bi ajalin musamma' Faltasbir Waltahtasib.

Karatun Mata!!!Gobe Lahadi 25/05/2025, Za'a Fara karatun Littafin Al-Fiqhul Muyassar, Fi Dau'i Al-Kitabi Was-Sunnah, Ga ...
24/05/2025

Karatun Mata!!!

Gobe Lahadi 25/05/2025, Za'a Fara karatun Littafin Al-Fiqhul Muyassar, Fi Dau'i Al-Kitabi Was-Sunnah, Ga Iyaye Mata.
Da Safe Misalin Karfe 8:00am-9:00am Na Safe.

A wannan Masallaci Me Albarka.
Inn shaa Allah.

Tareda:
Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)

KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM, Min Kalami Khairil Ana'm_(Li-Sheikh Abdulgany Bn Abdulwahid_ Almaqdisi). 1446AH/2025CEDA...
19/05/2025

KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM, Min Kalami Khairil Ana'm
_(Li-Sheikh Abdulgany Bn Abdulwahid_ Almaqdisi). 1446AH/2025CE

DARASI NA (Uku 003)

(Kitab Ad-daharah)
https://darulfikr.com/s/207021

Daga: Masjid Abubakar As-Siddiq Mai-Aji Close, G.R.A Gashua, Bade Local Government, Yobe State Nigeria.

21/Dhul Qa'ada/1446AH
19/May/2025CE

Tareda: Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)🎙️

WhatsApp
https://chat.whatsapp.com/IaK3odgTybM1UmYeuPvkD9

Telegram
https://t.me/+D5UFOKzG_DA4ODdk

+2349016300455

Darulfikr.com is an Islamic website that provides a comprehensive resource for Muslims to deepen their understanding of Islam. It focuses on promoting the values of Islam and spreading the message of peace, love, and unity.

KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM, Min Kalami Khairil Ana'm_(Li-Sheikh Abdulgany Bn Abdulwahid_ Almaqdisi). 1446AH/2025CEDA...
12/05/2025

KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM, Min Kalami Khairil Ana'm
_(Li-Sheikh Abdulgany Bn Abdulwahid_ Almaqdisi). 1446AH/2025CE

DARASI NA (Biyu 002)

(Kitab Ad-daharah)
https://darulfikr.com/s/206301

Daga: Masjid Abubakar As-Siddiq Mai-Aji Closed, G.R.A Gashua, Bade Local Government, Yobe State Nigeria.

14/Dhul Qa'ada/1446AH
12/May/2025CE

Tareda: Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)🎙️

WhatsApp
https://chat.whatsapp.com/IaK3odgTybM1UmYeuPvkD9

Telegram
https://t.me/+D5UFOKzG_DA4ODdk

+2349016300455

Darulfikr.com is an Islamic website that provides a comprehensive resource for Muslims to deepen their understanding of Islam. It focuses on promoting the values of Islam and spreading the message of peace, love, and unity.

KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM, Min Kalami Khairil Ana'm_(Li-Sheikh Abdulgany Bn Abdulwahid Almaqdisi)._ 1446AH/2025CEDA...
05/05/2025

KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM, Min Kalami Khairil Ana'm
_(Li-Sheikh Abdulgany Bn Abdulwahid Almaqdisi)._ 1446AH/2025CE

DARASI NA (Daya 001)

(Gabatarwa (Muqaddima))
https://darulfikr.com/s/206056

Daga: Masjid Abubakar As-Siddiq G.R.A, Sabongari Ward Gashua, Bade Local Government, Yobe State Nigeria.

07/Dhul Qa'ada/1446AH
05/May/2025CE

Tareda: Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)🎙️

WhatsApp
https://chat.whatsapp.com/IaK3odgTybM1UmYeuPvkD9

Telegram
https://t.me/+D5UFOKzG_DA4ODdk

+2349016300455

Darulfikr.com is an Islamic website that provides a comprehensive resource for Muslims to deepen their understanding of Islam. It focuses on promoting the values of Islam and spreading the message of peace, love, and unity.

Yau Litinin Za'a Fara karatun Littafin Umdatul Ahkam... Tsakanin Magriba Zuwa Isha'i.Inn shaa Allah.
05/05/2025

Yau Litinin Za'a Fara karatun Littafin Umdatul Ahkam... Tsakanin Magriba Zuwa Isha'i.

Inn shaa Allah.

Address

Near Salgash Pure Water, Sabongari, Yusufari Road
Gashua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Abubakar As-Siddiq G.R.A Gashua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share