Jibwis Fika

Jibwis Fika THE ISLAMIC ORGANIZATION FOR ERADICATING INNOVATIONS AND ESTABLISHING..........

22/05/2026

PRE HUฦŠUBAR || MASJID GWARINFA ABUJA 22-05-2026/1447.

Mai Taken: Falalar 10 Zulhijja
_______________________________

Sheikh Dr. Zayyan Abubakar Haroun.

22/05/2026

HUDUBAR JUMA'A ๐Ÿ•Œ

1447/2026

22-May-2026

Daga masallacin juma'a na JIBWIS masjid Madakin Gudi cikin Garin Gadaka karamar hukumar Fika na Jihar Yobe.

Mai gabatarwa: Sheikh imam idriss Gadaka .

Allah ya datar damu alkhairinsa ya Kuma bamu lada.

Amin Ya Hayyu ya Qayyum.

Ayi Sauraro Lafiya ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

JIBWIS SOCIAL MEDIA FIKA DIRECTORATE YOBE STATE.

Daga Kasa Mai TsarkiShugaban JIBWIS Najeriya Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau tare da Sheikh Farfesa Mansur Isah Yelwa, Sh...
22/05/2026

Daga Kasa Mai Tsarki

Shugaban JIBWIS Najeriya Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau tare da Sheikh Farfesa Mansur Isah Yelwa, Sheikh Abubakar Abdulssalam Baban Gwale, Engr Mustapha Imam Sitti. a Masallacin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) dake Madina.

Allah ya karษ“i ayyukan da za a gabatar, Ya sa a yi aikin Hajji karษ“abbe.

๐—Ÿ๐—ข๐—ž๐—จ๐—ง๐—”๐—ก ๐—ฆ๐—”๐—Ÿ๐—Ÿ๐—”๐—ฅ ๐—˜๐—œ๐—— ๐—ž๐—›๐—”๐—•๐—˜๐—˜๐—ฅ 1447/2026 ๐—๐—œ๐—•๐—ช๐—œ๐—ฆ ๐—™๐—œ๐—ž๐—”  Director Masallatai JIBWIS FIKA, ๐— ๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐—บ ๐—ฆ๐—ต๐˜‚'๐—ฎ๐—ถ๐—ฏ๐˜‚ ๐—”๐—ฑ๐—ฎ๐—บ๐˜‚ ya sanar da dauk...
22/05/2026

๐—Ÿ๐—ข๐—ž๐—จ๐—ง๐—”๐—ก ๐—ฆ๐—”๐—Ÿ๐—Ÿ๐—”๐—ฅ ๐—˜๐—œ๐—— ๐—ž๐—›๐—”๐—•๐—˜๐—˜๐—ฅ 1447/2026 ๐—๐—œ๐—•๐—ช๐—œ๐—ฆ ๐—™๐—œ๐—ž๐—”

Director Masallatai JIBWIS FIKA, ๐— ๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐—บ ๐—ฆ๐—ต๐˜‚'๐—ฎ๐—ถ๐—ฏ๐˜‚ ๐—”๐—ฑ๐—ฎ๐—บ๐˜‚ ya sanar da daukacin Al-ummar Musulmai cewa lokutan gudanar da Sallar Eid Khabeer na shekarar 1447/2026 a fadin karamar hukumar Fika za su kasance kamar haka:

1. ๐—š๐—”๐—ฅ๐—œ๐—ก ๐—š๐—”๐——๐—”๐—ž๐—”
- Imam: Imam Idriss Muhammad
- Lokaci: 08:00am
- Wuri: Central Pri. Sch. Gadaka

2. ๐—š๐—”๐—ฅ๐—œ๐—ก ๐—ก๐—š๐—”๐—Ÿ๐——๐—”
- Imam: Imam Ahmad Kura
- Lokaci: 08:00am
- Wuri: Garin Ngalda

3. ๐—š๐—”๐—ฅ๐—œ๐—ก ๐——๐—จ๐— ๐—•๐—จ๐—Ÿ๐—ช๐—”
- Imam: Malam Murtala Abdullahi
- Lokaci: 08:00am
- Wuri: Garin Dumbulwa

4. ๐—š๐—”๐—ฅ๐—œ๐—ก ๐—ช๐—”๐—ญ๐—œ๐—ฅ๐—œ
- Imam: Malam Shuโ€™aibu G. Waziri
- Lokaci: 08:00am
- Wuri: Garin Waziri

Allah Ya karษ“i ibadunmu, Ya haษ—a kan Al-ummar Musulmai cikin zaman lafiya da ษ—orewar zaman lafiya.

๐—˜๐—œ๐—— ๐— ๐—จ๐—•๐—”๐—ฅ๐—”๐—ž

๐—๐—œ๐—•๐—ช๐—œ๐—ฆ ๐—ฆ๐—ข๐—–๐—œ๐—”๐—Ÿ ๐— ๐—˜๐——๐—œ๐—” ๐—™๐—œ๐—ž๐—”
DIRECTORATE
22nd May, 2026

22/05/2026

๐—”๐—Ÿ๐—›๐—”๐— ๐——๐—จ๐—Ÿ๐—œ๐—Ÿ๐—Ÿ๐—”๐—›!!!

An yaba da irin ฦ™oฦ™ari da jajircewar Mai Martaba Sarkin Gudi, ๐—›๐—ถ๐˜€ ๐—ฅ๐—ผ๐˜†๐—ฎ๐—น ๐—›๐—ถ๐—ด๐—ต๐—ป๐—ฒ๐˜€๐˜€ ๐—”๐—น๐—ต๐—ฎ๐—ท๐—ถ ๐—œ๐˜€๐—บ๐—ฎ๐—ถ๐—น๐—ฎ ๐—”๐—ต๐—บ๐—ฎ๐—ฑ ๐——๐—ฎ๐—น๐—ฎ
๐—ฏ๐—ถ๐—ป ๐— ๐—ฎ๐—ฑ๐˜‚๐—ฏ๐˜‚ ๐—ž๐—ต๐—ฎ๐—ท๐—ถ, wajen farfaษ—o da martabar makarantar
Community Higher Islamic College Gadaka.

Cikin ikon Allah, makarantar ta fara ษ—aukar hanyar gyaruwa da bunฦ™asa ta fuskar samun ingantaccen ilimi da tarbiyya mai albarka.

A halin yanzu, ษ—alibai da dama sun fara nuna ฦ™warewa sosai musamman ta fuskar koyon harshen Larabci, abin da ke ฦ™ara nuna cigaba da nasarar wannan makaranta mai albarka.

Allah Ya saka da alkhairi, Ya ฦ™ara ษ—aukaka da basira wajen ci gaba da hidimtawa addini da alโ€™umma.

๐—ฆ๐—ถ๐—ด๐—ป๐—ฒ๐—ฑ
Umaru Sale Bebeji
20/05/2026

21/05/2026
18/05/2026

MUHADARAH || MARKAZUTTAUHEED AUWALAN AL ISLAMY GWARINFA ABUJA || 18-05-2026/1446 ||โ€ข

012. Wasu Dalilai Yake sa Akamu Da Kambun-Baka
______________________________________

Sheikh Dr. Zayyan Abubakar Haroun.

Domin Neman Karin bayani ko kuma
turo tambayoyin ku: ((08106971779))

Domin Sauke Audio Complete,
Danna Wannan Link Dake ฦ™asa
https://t.me/+6IS9HxxgKbQyNzA0

18/05/2026

MUHADARAH || MARKAZUTTAUHEED AUWALAN AL ISLAMY GWARINFA ABUJA || 18-05-2026/1446 ||โ€ข

010. Raddi Ga Masu Da'awar Sarkin Mayu (Bokanci, Sihiri)
______________________________________

Sheikh Dr. Zayyan Abubakar Haroun.

Domin Neman Karin bayani ko kuma
turo tambayoyin ku: ((08106971779))

15/05/2026

MUHADARAH || MARKAZUTTAUHEED AUWALAN AL ISLAMY GWARINFA ABUJA || 15-05-2026/1446 ||โ€ข

08. Raddi Ga Bokaye Masu Bugun ฦ˜asa
_______________________________________

Sheikh Dr. Zayyan Abubakar Haroun.

Domin Neman Karin bayani ko kuma
turo tambayoyin ku: ((08106971779))

15/05/2026

โ€Ž* KHUDUBAH JUMA'A
โ€Ž28-11-1447 ||15-05-2026*
โ€Ž
โ€Ž๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ
โ€ŽKai tsaye Daga Babban Masallacin Juma'ah na JIBWIS, Yelwan Shendam, Plateau State.
โ€Ž
โ€ŽTare da:
โ€Ž*IMAM ABUBAKAR SADEEQ NUHU*
โ€Ž
โ€Ž๐Ÿ–‹๏ธ๐Ÿ–‹๏ธ๐Ÿ–‹๏ธ๐Ÿ–‹๏ธ๐Ÿ–‹๏ธ๐Ÿ–‹๏ธ
โ€ŽMedia Team
โ€ŽJIBWIS Social Media Yelwa-Shendam, Plateau State.
โ€Ž09039333288
โ€Ž
โ€Ž*Ayi Sauraro lafiya*
โ€Ž๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป

Address

Masallacin JIBWIS Gadaka
Gadaka
MASALLACINJIBWISGADAKA

Telephone

+2349027500852

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Fika posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Fika:

Share