Sheikh Mukhtar Ahmad Funtua

Sheikh Mukhtar Ahmad Funtua Masjidussunnah Bishir Idris Nadabo Road Funtua.

18/05/2026

Kai tsaye
Daga: Masallacin masjud Sunnah, bishir idris nadabo road Funtua katsina state
Rana: litinin
Date: 18/05/2026

11/05/2026

Kai tsaye
Daga: Masallacin masjud Sunnah, bishir idris nadabo road Funtua katsina state
Rana: litinin
Date: 11/05/2026

08/05/2026

KHUDBAR JUMA'AT
Daga: Masallacin Makera Funtua katsina state
Rana: Friday
Date: 08/05/2026

30/12/2025

Big shout out to my newest top fans! Abdulmusauweer Musdhapha, Nuraddeen Tukur Funtua, Hassan S Waranga, Mustapha Bishir Banga, Rayyanu Abdullahi Abubakar, Shukuranu Ibrahim, Auwal San, Abdulrahman Lawal, Muhammad Aliyu, Muhammad Daha, Abubakar Sulaiman, Ismaeel Weather Funtua, Bin Muhammad Umar, Aminu Isah Liman, Muhammad Sani Maidabino, Abu Abdurrazaq, Abdol Fta, Anas Ridwan Funtua, Muhammad Dattijo, Aliyu Yusuf Mai Nama, Anas Suleiman, Abdulwahab A Taheer, Aminu Abdulwahab, Ibraheem Saleesu Dan Soja, Abubakar Yusuf, Mansur Shu'aibu, Rabiu Sani, Usman Aliyu Umar, Muhammad Mashkur, Aminu Abdullahi, Yau Yusuf, Sani Usama Bagari Funtua, Muhammad Mukhtar Yakub, Al Ameen Musa, Abdulsamad Isma'il, Abu Taufeeq, Abdullahi T Biye, Abuzahra Abdurrahm Abubakar, Al'ameen Yusuf

03/07/2025

*AZUMIN TASU'A DA ASHURA*

*TASU'A: Shi ne Azumin ranar Tara ga watan Muharram, an shar'anta shi ne dan saɓawa Yahudawa, Manzon Allãh (SAW) yana cewa, Idan Allah ya rayani zuwa shekara mai zuwa zan azumci ranan tara ga wata. - Muslim (1134)*

*ASHURA: Manzon Allah (SAW) Ya ce Game da Azumin ranan goma ga watan Al-Muharram (Ashura) ina kyautata tsammanin a wurin Allah da ya kankare zunuban shekarar da ta gabace shi. - Muslim (1162)*

*Note:*
*Juma'a 4th July da Asabar 5th July zai k**a 9 da 10 Al-Muharram.*

*Allah Ta'ala ya bamu ikon Azumta*

30/06/2025

Assalamualaikum warahmatullah
Ana sanar da Daliban ilimi masu halarta karatun da Malam yake gudanar wa a Masjid sunnah bishir Idris Nadabo Road Funtua cewa yau inshallah babu karatu, a bisa wasu dalilai. Ana bama daliban ilimi haquri......

05/05/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah
Ana sanar da dalibai masu halartar karatun AQIDATUL WASIDIYYA nan Masjid sunnah bishir Idris Nadabo Road cewa Yau babu karatu inshallah..Asaka makon rashin lafiya da Malam yyi kwana biyu. Allah ya qaremu da lafiya baki daya...

Address

Bishir Idris Nadabo Road Funtua
Funtua
830110

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Mukhtar Ahmad Funtua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sheikh Mukhtar Ahmad Funtua:

Share