Al-khair Media Tv

Al-khair Media Tv We open this page in order to educate the people about our Path (Sufism)

23/08/2026

LECTURE FROM DR Sayyadi Bashir Sheikh Tahir Usman Bauchi .
TIMSAN ATBU ANNUAL MAULUD 2026

21/08/2026

MAULIDIN MANZON ALLAH (SAW) DAGA BABBAN MASALLACIN JUMA'A NA TSAKIYAR GARIN FUNTUA,
Tareda,
SHEIHK IMAM ABDURRAHAMAN JIBRIL FUNTUA.

1/3/1448AH Daida 21/8/2026MD.

18/08/2026

Jawabin Maulana Imam Abdulrahman Jibril Wajen Makon Mauludin SAYYIDUNA RASULULLAHI (SallaLahu AlaiHi Wa Alihi Wa Sallam) DAY 03

TALATA 05-03-1447 18-08-2026

18/08/2026

MAKON MAULUD (1448/2026) DAY 03

TOPIC: TOPIC: WAJABCIN SOYAYYAR SAYYIDUNA RASULULLAHI (SallaLahu AlaiHi Wa Alihi Wa Sallam) GANI GIRMANSA DA TASIRIN HAKA A TSAKANIN AL'UMMAR MUSULMI A WANNAN ZAMANI

TARE DA SHEIKH DR. UMAR KANI KANO

RANA; TALATA 05-03-1448 18-08-2026 DAGA
WURI: BABBAN MASALLACIN JUMU'A NA RAWUL FUNTUA

18/08/2026

MAKON MAULUDIN SAYYIDUNA RASULULLAHI (SAWW) (1448/2026) DAY 03

LITINI 05-03-1446 18-08-2026 DAGA MASALLACIN JUMU'A NA RAWUL FUNTUA

18/08/2026

Sheikh Dr Halliru Maraya Mauludin Asibiti A garin Funtua Yayi Nasiha Akan Kula da Ibadah

Da Adduo'in Allah ya basu lafia

Akarkashin Jagorancin Kungiyar Zagaye Maulidin Na Funtua Da Kewaye

17/08/2026

MAKON MAULUD (1448/2026) DAY 02

TOPIC: TASIRIN RAYUWAR
RASULULLAHI (SallaLahu AlaiHi Wa Alihi Wa Sallam)
TSAKANIN MATANSA DA SAHABBANSA A RAYUWARMU TA YAU

TARE DA IMAM SHEIKH SAGIR SADISU JARI DUKKE FUNTUA,

LITININ 04-03-2026 17-08-2026

DAGA BABBAN MASALLACIN JUMU'A NA RAWUL FUNTUA

17/08/2026

MAKON MAULUD (1448/2026) DAY 02

TOPIC: TASIRIN RAYUWAR
RASULULLAHI (SallaLahu AlaiHi Wa Alihi Wa Sallam)
TSAKANIN MATANSA DA SAHABBANSA A RAYUWARMU TA YAU

TARE DA IMAM SHEIKH HUSAINI JABIRI FUNTUA,

LITININ 04-03-2026 17-08-2026

DAGA BABBAN MASALLACIN JUMU'A NA RAWUL FUNTUA

16/08/2026

MAKON MAULUD (1448/2026) DAY 01

TOPIC: YANDA MURNA DA SAMUWAR SAYYIDUNA RASULULLAHI (SAWW) YA KAMATA TA KASANCE A TSAKANIN AL'UMMAR MUSULMI A WANNAN ZAMANI

TARE DA MAULANA SHEIKH DR. HALLIRU ABDULLAHI MARAYA KADUNA

LAHADI 03-03-1446 16-08-2026 DAGA MASALLACIN JUMU'A NA RAWUL FUNTUA

10/08/2026

📚 KARATUN LITTAFIN "ITMĀMUL MINNA"
اتمام المنة في ان الدعاء دبر الصلاة هي السنة
Tare da Shariff Jawad Ibrahim Saleh Alhussaini
✍️ Marubucin Littafi:
Maulana Sheikh Shariff Ibrahim Saleh Alhussaini (RA)
🌿 Tafiya cikin dalilai na Al-Qur'ani da Sunnah kan addu'a, salawati, da kyautata lada ga mamaci.

Address

Office 04 Masallacin Juma'a Na Rawul
Funtua
FUNTUA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-khair Media Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share