Ustaz Abubakar Dahiru Faskari

Ustaz Abubakar Dahiru Faskari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ustaz Abubakar Dahiru Faskari, Religious Center, Faskari.

Allah ya kara lpy da nisan kwana.
16/03/2026

Allah ya kara lpy da nisan kwana.

15/03/2026

Rufe tafseerin Al qur'ani mai girma tare da mal. Abubakar Dahiru faskar

14/03/2026

LAKCA,me taken (Falalar sallar Eid).

Tare da Dan'uwa Mln.Jamilu sulaiman fsk.

25, Ramadan,1447. 14,March,2026.

Allah ya bamu ikon amfana da abin da zamu saurari๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚.

13/03/2026

Nasiha! Nasiha!! Nasiha!!!

Mai taken: me ya sa Allah baya karษ“ar addu'armu

Daga bakin ษ—an uwa

Malam Ibrahim Abdulsalam Faskari (H)

Rana: 24 Ramadan,1447. 13/03/2026

Daga majalisin Tafsirin Alqur'ani Mai girma masallacin Kofar gidan Sarkin Fada Faskari .
Allah ya amfanar damu abinda za mu saurara ๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚

07/03/2026

Alqur'ani akwai daษ—i

27/02/2026

HUฦŠUBAR JUMA'A TA WATAN RAMADAN

RANA: 10 RAMADAN,1447. 27/02/2026

WURI: JIBWIS CENTRAL MASJID.

20/02/2026
Subscribe to our YouTube channel please
14/02/2026

Subscribe to our YouTube channel please

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

14/02/2026

Lakca mai taken
Tanaje tanajen da yakamata mu yi don tarbar watan Ramadan
25/08/1447. 13/02/2026

02/02/2026

CI GABA DA KARATUN LITTAFIN ZADUL MA'AD FI HADIYI KHAIRIL IBAD.
ู…ุฎุชุตุฑ ุฒุงุฏุงู„ู…ุนุงุฏ ููŠ ู‡ุฏูŠ ุฎูŠุฑ ุงู„ุนุจุงุฏ

karatu na (106).

A MASALLACIN SAHABA NA FASKARI

02/01/2026

ALLAH YA AMFANAR DAMU DA ABINDA ZA MU SAURARA AMIN.
๐Ÿ‘‚๐Ÿฟ๐Ÿ‘‚๐Ÿฟ๐Ÿ‘‚๐Ÿฟ๐Ÿ‘‚๐Ÿฟ

26/01/2026

CI GABA DA KARATUN LITTAFIN ZADUL MA'AD FI HADIYI KHAIRIL IBAD.
ู…ุฎุชุตุฑ ุฒุงุฏุงู„ู…ุนุงุฏ ููŠ ู‡ุฏูŠ ุฎูŠุฑ ุงู„ุนุจุงุฏ

karatu na (105).

A MASALLACIN SAHABA NA FASKARI

26/01/2026

ALLAH YA AMFANAR DAMU DA ABINDA ZA MU SAURARA AMIN.
๐Ÿ‘‚๐Ÿฟ๐Ÿ‘‚๐Ÿฟ๐Ÿ‘‚๐Ÿฟ๐Ÿ‘‚๐Ÿฟ

25/01/2026

Taron ฦ˜ara wa juna sani! Taron ฦ˜ara wa juna sani!! Taron ฦ˜ara wa juna sani!!!

Maudu'i: Rawar da Sunna take takawa wajen fassara Alqur'ani.
Mai Gabatarwa: Ustaz Abubakar Dahiru Faskari
Wuri: masallacin juma'a na Jibwis faskari
Rana: Lahadi, 06/08/1447. 25/01/2026
Allah ya amfanar da mu abinda za mu saurara ๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚๐Ÿ‘‚

Address

Faskari

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ustaz Abubakar Dahiru Faskari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share