Qur'anic Recitation Competition Sandamu LG

Qur'anic Recitation Competition Sandamu LG Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Qur'anic Recitation Competition Sandamu LG, Religious organisation, Sandamu, Daura.

A karo na biyu, Maryam Ibrahim Dan'azumi Gwarzuwa a Musabakar Alƙur'ani ta duniya ta sake zama Best Graduating Student.M...
06/10/2026

A karo na biyu, Maryam Ibrahim Dan'azumi Gwarzuwa a Musabakar Alƙur'ani ta duniya ta sake zama Best Graduating Student.

Maryam ta kuma zama Best Graduating Student daga Sashen Physics Education, abinda ke nuna cewa ƙwarewa a fannin ilimin addini da na zamani.

A yayin bikin karrama ta, an kuma girmama Maryam a matsayin Gwarzuwa a fagen ƙwarewar Musulunci, inda ta samu lambobin yabo guda 3 da lambar zinare (Gold Medal) saboda irin gagarumar nasarar da ta samu.

Muna taya Maryam Ibrahim Dan’azumi murna da wannan gagarumar nasara. Allah Ya ƙara mata ilimi, hikima da ɗaukaka, Ya kuma sanya nasarorin nata su zama abin koyi ga sauran matasa.

11/07/2026

Nana Asma'u Bin Fodio National Qur'anic Recitation Competition @ Gombe State Nigeria.

Safiyya Salisu Karkarkun Daura, Katsina State Nigeria.

02/07/2026

NANA ASMA'U BIN FODIO
Qur'anic Recitation Competition For Females Secondary School Students Of Nigeria.

Jawabin godiya ga Mai Girma Chairman HON. USMAN NALADO (Matawallen Sandamu) wanda ya ɗauki nauyin musabaƙa ta jiha a wannan shekarar ta 2026, tare da jinjina ga Alƙalan Musabaƙar, daga bakin babban Malaminmu
SHEIKH ABU YAZID KATSINA.

ALHAMDULILLAH!
ALLAH YA SAKA WA KOWA DA ALKHAIRI.

02/07/2026

NANA ASMA'U BIN FODIO
Qur'anic Recitation Competition For Female Secondary School Students Of Nigeria.

Sponsored By: HON. USMAN NALADO (Matawallen Sandamu)
Executive Chairman Sandamu Local Government, Katsina State, Nigeria.

40 HZ

A'ISHA SULAIMAN
DUTSI LG

ASMA'U NASIR
ZANGO LG

HABIBA MU'AZU
SANDAMU LG

A'ISHA ABDULLAHI
DAURA LG

02/07/2026

NANA ASMA'U BIN FODIO
Qur'anic Recitation Competition For Female Secondary School Students Of Nigeria.

Sponsored By: HON. USMAN NALADO (Matawallen Sandamu)
Executive Chairman Sandamu Local Government, Katsina State, Nigeria.

20 HZ

HALIMATU MUSA
JIBIA LG

MARYAM SALISU SUYUƊI
DUTSI LG

Address

Sandamu
Daura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qur'anic Recitation Competition Sandamu LG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share