MSSN Dambam Area Council

MSSN Dambam Area Council This is a Dambam local government area council of Muslim Students' Society of Nigeria under Bauchi Area Unit.

30/04/2026
Assalamu alaikum wa rahmatul Allah,Mun samu labarin rasuwar Mal. Ahmadu Maidorawa WAN AMIR BAUCHI AREA COUNCIL sakamakon...
28/04/2026

Assalamu alaikum wa rahmatul Allah,
Mun samu labarin rasuwar Mal. Ahmadu Maidorawa WAN AMIR BAUCHI AREA COUNCIL sakamakon hatsarin babur a kan titin zuwa Jami'ar ATBU Gubi campus da ke Bauchi.

Marigayin, wanda ya taba zama Shugaban Sashin ilimin kimiyyar komfiyuta (Computer Science) da kuma tsohon shugaban tsangayar kimiyya da fasaha a kwalejin kimiyya ta fasaha ta gwamnatin tarayya da ke Bauchi (Federal Polytechnic Bauchi).

Kafin rasuwarsa yana rike da mukamin Mataimakin Darakta na ICT Geospatial Centre a Kwalejin.

An yi masa jana’izar a jiya Litinin 27 ga watan Afrilu na shekarar 2026 da misalin ƙarfe 5:30 na yamma a gidansu da ke Unguwar Bauchin Bauchi, a cikin garin Bauchi.

A madadin AL-UMMAR MUSULMAI na fadin karamar hukumar Dambam da Kuma MSSN DAMBAM AREA COUNCIL INA MIKA TA'AZIYYAR MU GA IYALEN SA ALLAH YA KYAUTA MAKWANCIN SA yasa albarka a abunda ya bari a bayansa ya Kuma SA aljannace makomarsa.

MU KUMA IN TAMU TA ZO YASA MUYI KARSHE MAI KAYU....
IDRIS BALA DAMBAM
AMIR MSSN DAMBAM AREA COUNCIL

26/04/2026

Assalamu alaikum, IVC DECEMBER 2026
MSSN Dambam na ROKON Ka Domin Allah , Kai da duk wani Wanda kake ZATA WA ALHERI MITIN gobe LITININ 4:00 PROMPT @ CENTRAL P.S
COME ONE COME ALL...

DISINA BROTHERS CAMP IVC-APRIL 2026
16/04/2026

DISINA BROTHERS CAMP IVC-APRIL 2026

25/03/2026
Big shout-out to my newest top fans! Haruna Cikale Dambam, Khalilurrahman Bn Salih
20/09/2025

Big shout-out to my newest top fans! Haruna Cikale Dambam, Khalilurrahman Bn Salih

Address

Dambam Emirate Council
Damban

Telephone

08037396026

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MSSN Dambam Area Council posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share