nuruddeen Ibrahim hussain

nuruddeen Ibrahim hussain domin fadakar da junan mu da so Dan Allah da manzo Allah s a w

25/07/2023

Bama goyan bayan zalinci sulhu da Yan taadda masu garkuwa da kashe alummar hausawa Babu gaira Babu dalili

Muna goyan bayan gwamnan zamfara lawal dare da shugaban sojin Nigeria

Tsohon gwamnan Kano Ganduje, Tsohon gwamnan Bauchi Yuguda da sauran manyan Fulani da ku kafa wannan ƙungiyar kunci amana...
25/07/2023

Tsohon gwamnan Kano Ganduje, Tsohon gwamnan Bauchi Yuguda da sauran manyan Fulani da ku kafa wannan ƙungiyar kunci amanar Hausawa kuma wlh sai Allah ya sakawa hausawa , Shekaru goma Fulani na Kshe Hausawa baku taɓa wani hubbasa irin wannan ba sai da kuka ga gwamnatin Tinubu ta tashi da gaske zata yake su, a kalaman Ganduje da isa Yaguda da sauran mutum 15 da su kafa wannan kungiyar matsayin su zasu jagoranci kawo karshen Bandits na fulani yaudara ce kuma baza kuyiwa hausawa adalci ba tunda tun a bayanan ku kununa cewar duk wannan abun da Fulani keyiwa Hausawa fansa suke ɗauka a cewar ku anzalunce su Isa Yuguda ma suna ya kira ga kaɗan daga jawabin sa zan saka "
Abin da ya sa na kira su ‘yan bindigar kabilanci shi ne, an kashe iyayensu da matansu da ‘ya’yansu a rikicin da ake yi tsakanin Hausawa da Fulani. “Yawancinsu ba su da laifi kuma ana kai farmaki gidajensu, ana sace musu shanu. Ba su da wani abu a hannu sai dai su dauki bindigogi, su je daji su fara fada da kansu. Idan sun fahimci an sace Bafulatani, su ma su fita su yi garkuwa da wasu,” in ji Yuguda.

Bayan kune gwamnoni kune sarakunan Hausawa komai na HAWSAWA kun wawashe amma kuma yanzu hausawa kuke zarga da cutar da Fulani akwai Allah 😭

15/07/2023
15/07/2023

Allah yabamu soyayyar annabi Muhammad sallahu alaihi wassalama

Ta gaskiya ba ta daawaba
Allahumma Salliala sayyadina Muhammadun wasalim

A DAUKI MATAKI TUNDA WURIWannan shine Caleb Manasseh Mutfwang sabon Gwamnan jihar Pilato, kuma asalinsa dan Karamar huku...
11/07/2023

A DAUKI MATAKI TUNDA WURI

Wannan shine Caleb Manasseh Mutfwang sabon Gwamnan jihar Pilato, kuma asalinsa dan Karamar hukumar Mangu ne, garin da a yanzu ake neman a kori Musulmai bayan an kash£ su an k0na gidajensu

Watansa biyu da hawa mulkin Pilato sai muka ga ta'add®ncj da cin zarafin da ake yiwa Musulmi a jihar Pilato yana son dawowa kamar a lokacin Mulkin Joshua Dariye da Jonah Jang

Ba mu gamsu da matakan tsaro na kare rayukan 'yan uwa Musulmi da wannan sabon Gwamna na Pilato yake dauka ba, kamar irin matakan tsaro na adalci da tsohon Gwamnan Pilato Simon Lalong ya dauka lokacin mulkinsa

Akwai Manyan Malaman addinin Musulunci a jihar Pilato wadanda s**ayi magana tayi tasiri Mabiyansu Musulmai s**a zabi Shugaban Kasa Tinubu, to ya dace su je su zauna da Tinubu su fada masa ta'æddancjn da aka yiwa Musulmai a garin sabon Gwamnan Pilato

Tun daga kan Kwamishinan 'yan sanda na jihar Pilato, da Military Brigade Commander na jihar Pilato da Director DSS na jihar Pilato a sansu farin sani da manufarsu kafin a turasu wannan jiha aiki, ba kuma muna zargin wadanda suke kai a halin yanzu bane

'Yan uwa Musulmi na Mangu sun fada mana cewa; ana so ne a kori Musulmai gaba daya daga garin, sannan Masallatansu da Makarantunsu na Islamiyya a mayar dasu gurin yanka naman karnuka da aladu da dafa burkutu, yanzu haka suna under 24hrs curfew, amma bamu san mai zai faru ba bayan dage curfew din

Malaman da kuka tallata Tinubu ku fito kuyi magana hadi da gori, domin ku kuka sa Musulmai s**a zabi Gwamnatin yayin da wadanda ba Musulmai ba s**ayi siyasar banbancin addini zalla

Muna rokon Allah Ya kare mana 'yan uwa Musulmi na jihar Pilato daga dukkan sharri

19/06/2023

Falalar kwanaki 10 zulhijja Allah yasaka da alkhairi

Address

Kurna Layin Na Allah
Dal

Telephone

+213552769427

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when nuruddeen Ibrahim hussain posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to nuruddeen Ibrahim hussain:

Share