Jibwis Bununu Bayan Garu

Jibwis Bununu Bayan Garu Preaching and explaining Islamic teachings and disseminating Sunnah of the Holy prophet Muhammad Peace be upon Him

16/03/2026

‎SANARWA ||| SANARWA lll
‎Muna farin cikin gayyatar Al'ummar musulmai zuwa rufe Tafsirin mu na Watan Ramadana na shekarar 1447AH/2026M, wanda za ayi kamar haka:

‎Ranar: Talata 28 ga Watan Ramadana, 1447AH (17th March, 2026M).

‎Lokaci: Ƙarfe 06:00 Na Asuba

‎Wuri: Masallacin Juma'a Bayan Garu (JIBWIS II) Bununu ,


‎Allah Ya bada ikon halarta.

‎Sanarwa daga kwamitin
‎Tafsiri

Address

Bayan Garu Bununu Tafawa-Balewa
Bununu Kasa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Bununu Bayan Garu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share