30/06/2026
Sheikh Mahmoud Ibrahim Shira Bauchi
"Mu yawaita gode wa Allah a kowane hali. Shi ne Mai yawan ni'ima, Mai yawan rahama. Duk abin da muke da shi daga gare Shi yake. Allah Ya sa mu zama masu yawan godiya, Ya ฦara mana ni'imominsa. ฤmฤซn."
Darus Sunnah TV
Alaramma Zahraddeen Adam
AbdulMannan Mahmoud Abu Ruqayyah