16/06/2026
Ina MAHADDATA Alqur'ani dasuke burin Gyaran haddarsu
Muna Tallata muku
📖 BANGAREN GYARAN HADDAR ALƘUR'ANI CIKIN WATA TAKWAS 📖
Daga katafariyar makarantar DARUL-ULUM BAUCHI
Muna sanar da buɗe rajistar shirin gyaran hadda da inganta karatun Alƙur'ani mai girma, wanda ya ƙunshi:
✅ Karɓan Hadda Kullum
✅ Rubutun Alƙur'ani
✅ Tantance Matakin Karatun Ɗalibi
✅ Sanin Sirrori da Ma'anonin Alƙur'ani
✅ Gyaran Tilawa
✅ Gyaran Tadbiƙi
✅ Gyaran Sauti da Makhārijul Hurūf
✅ Tadabburin Alƙur'ani
📅 Ranaku: Asabar da Lahadi
🕗 Lokaci: Karfe 8:00 na Safe
📍 Wurin Karatu: Makarantar DARUL-ULUM, Baba Sidi Primary School, Bauchi
💳 Kuɗin Form: N1,000
📝 Kuɗin Rajista: N5,000
☎️ Domin Karin Bayani, a Tuntube Mu Ta Wadannan Lambobi:
📞 08030912212
📞 08164692344
📞 08065155443
✨ Darul-Ulum Bauchi — Inda ake gina ƙwararrun mahaddata da masu ingantaccen karatun Alƙur'ani.
"Kamar yadda kuka sanmu, in shā Allah ba za mu ba ku kunya ba."
Allah Ya sanya albarka, Ya sa a ci moriyar Alƙur'ani duniya da lahira. Ameen. 🤲